Browsing Category
Siyasa
Yan Majalisa Ne Kadai Ke Da Hurumin Dawo Da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan
Ofishin magatakardar majalisar tarayya ya fayyace iya matsayinsa kan rikicin da ya dabaibaye dakatarwar da aka yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, inda ya ce, ‘yan majalisar ne kadai!-->…
Read More...
Read More...
SHUGABAN KASA TINUBU YA YANKE HUTUN DA YAJE KASASHEN FARANSA DA BIRTANIYA, ZAI DAWO ABUJA A YAU…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya kammala hutun aikinsa kafin lokacin da aka tsara kuma zai dawo Abuja a yau Talata 16 ga Satumba, 2025, domin ci gaba da aikinsa.
A cewar wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Uba Sani Ya Gargaɗi Makarantu Masu Zaman Kansu da Su Guji Yin ƙarin Kuɗin Makaranta
Gwamnatin jihar Kaduna ta gargaɗi makarantu masu zaman kansu a faɗin jihar da su guji yin ƙarin kuɗin makaranta ba tare da sahalewar gwamnati ba.
Cikin wata sanarwa da babbar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abba Kabir Yusuf Ya Kaddamar da Majalisar Shura Ta Jihar Domin Tallafa Wa Gwamnati da Shawarwari
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da Majalisar Shura ta jihar domin tallafa wa gwamnati da shawarwari kan batutuwan da suka shafi gyaran tarbiyya da kyautata dabi’un!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dokokin Jigawa Ta Kai Rangadin Kananan Hukumomi 26 Don Tantance Harkokin Mulki da Kudi
Kwamatin kananan hukumomi na majalisar Dokokin jihar Jigawa ya Kai rangadi kananan hukumomi 26 kawo yanzu a kokarin da majalisa ke yi na tantance sha'anin mulki da harkokin Kudi a!-->…
Read More...
Read More...
NULGE Reshan Birniwa Ta Zaɓi Sabbin Shugabanni Don Jagorantar ƙungiya Na Shekaru Huɗu Masu Zuwa
Ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta Najeriya (NULGE), reshen ƙaramar hukumar Birniwa, ta gudanar da zaɓen sabbin shugabanni da za su jagoranci ayyukan ƙungiyar na tsawon shekaru!-->…
Read More...
Read More...
FADAR SHUGABAN KASA TA FITAR DA JERIN WADANDA BA ZA SU BIYA HARAJI BA, A FADIN KASAR NAN
Fadar shugaban kasa ta fitar da jerin wadanda ba za su biya haraji ba, a fadin kasar nan.
A wata hira da aka yi da Shugaban kwamitin gyaran haraji, Mr Taiwo Oyedele a tashar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Dino Melaye Ya Ce Ganin Yadda Gwamnatin Tinubu Ke Cin Bashi Nan Gaba Kadan Zata Iya Ciyo…
Tsohon ɗantakarar gwamnn jihar Kogi, Sanata Dino Melaye ya ce ganin yadda gwamnatin tarayya a ƙarƙashin Bola Tinubu ke cin bashi, yana ganin gwamnatin nan gaba za ta iya cin bashi daga!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Uba Sani Ya Bayyana Cewa Talauci da Rashin Aikin Yi Ne Tushen Matsalar Tsaro A Arewa
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya bayyana cewa talauci, rashin aikin yi, karancin makarantu, asibitoci da harkokin kasuwanci a yankunan karkara a matsayin tushen aikata laifuka,!-->…
Read More...
Read More...
Shahararrun Masana da ‘Yan Siyasa Za su Ƙaddamar da Kungiyar ADD Don Tsaftace Demokaraɗiyya a…
Manyan masana da shugabannin fannoni daban-daban na Najeriya, ciki har da Farfesa Pat Utomi, tsohon Shugaban INEC Farfesa Attahiru Jega da tsohuwar Ministar Ilimi, Dr. Oby Ezekwesili,!-->…
Read More...
Read More...