Browsing Category
Siyasa
Buratai ya shawarci gwamnati da ta rufe iyakokin Najeriya don dakile ta’addanci
Tsohon Hafsan Sojin Kasa na Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai (rtd), ya shawarci gwamnatin tarayya da ta rufe iyakokin ƙasar kamar yadda aka yi lokacin annobar COVID-19, domin!-->…
Read More...
Read More...
An san wadanda suka shiga masallaci, suka kashe masu sallah a jihar Katsina
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Jibiya/Kaita a Jihar Katsina, Hon. Sada Soli Jibiya, ya bayyana cewa an san ‘yan bindigar da suka kai hari masallaci suka kashe mutane fiye!-->…
Read More...
Read More...
An kama shugaban PDP na Ogun da wasu jami’an INEC bisa zargin sayen kuri’u a lokacin zaɓen cike…
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta cafke wasu jiga-jigan yan jam’iyyar PDP guda biyu da kuma ma’aikatan Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) guda biyu, bisa zargin sa hannu wajen yunkurin sayen!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan bindiga sun kaiwa tsohon dan takarar gwamna na Zamfara hari Dr Sani Shinkafi jiya a Abuja
Dr. Sani Abdullahi Shinkafi ya bayyana cewa harin ya auku ne jim kadan bayan sallar Juma’a a hanyarsa ta dawowa gida, cewar Leadership.
Majiyoyi suka ce lamarin ya faru ne jim kaɗan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Peter Obi ya buƙaci magoya bayansa su zaɓi ADC a zaɓukan cike gurbi da za a gudanar
Tsohon ɗantakarar shugaban Najeriya a Jam'iyyar Labour, Peter Obi ya yi kira ga masu kaɗa ƙuri'a a Najeriya, musamman masoyansa na ƙungiyar Obidient da su zaɓi jam'iyyar ADC ne a!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu zai samu karuwar yawan kuri’u daga yankin Kudu maso Gabas a zaɓen 2027
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin sadarwa, Daniel Bwala, ya bayyana kuri'un da mai girma Bola Tinubu zai samu a yankin Kudu maso Gabas.
Daniel Bwala ya ce yana da tabbacin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawa Ta Kasa Ta Ƙara Zafafa Binciken NNPCL Kan ₦210 Tiriliyan – Farfesa Iledare
Masanin harkokin makamashi, Farfesa Wumi Iledare, ya bayyana cewa Majalisar Dattawa ta Ƙasa na ƙoƙarin zafafa da tayar da jijiyar wuya a kan binciken da take gudanarwa game da rashin!-->…
Read More...
Read More...
Na ba da umarni a kai jiragen yaƙi masu makaman nukiliya kusa da Rasha – Trump
Shugaba Trump ya ce, ya umarci a matsar da wasu jiragen ƙarƙashin teku masu ɗauke da makaman nukilliya guda biyu kusa da Rasha, a matsayin martani ga abin da ya kira "wauta da tsokana"!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu bai taba umarta na da kama ko tsoratar da ‘yan jarida ba ko da kuwa suna suka…
Ministan Yada Labarai, Mohammed Idris, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu bai taba umartansa da ya kama ko tsoratar da 'yan jarida ba, ko da kuwa suna suka.
A wata ganawa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akwai gwamnonin jam’iyyar APC da dama da ke marawa hadakar jam’iyyun adawa ADC baya cikin rudu…
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, ya ce akwai gwamnonin jam’iyyar APC da dama da ke marawa hadakar jam’iyyun adawa karkashin ADC baya cikin rudu.
A wata hira da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...