Browsing Category
Siyasa
Majalisar dokokin Jigawa na shirin gabatar da dokar adalci da haɗin kai domin samar da daidaito ga…
Majalisar dokoki ta jihar Jigawa na shirin gabatar da kudurin dokar bambanci da adalci da haɗin kai, domin samar da daidaito da cigaba ga al’ummar jihar.
Kakakin majalisar, Rt. Hon.!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Filato Caleb Muftwang ya karyata jita-jitar cewa zai fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar…
Gwamnan Jihar Filato, Caleb Muftwang, ya karyata jita-jitar cewa yana shirin ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC.
A wata hira da ya yi da BBC, Muftwang ya bayyana cewa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar ADC ta naɗa Sanata David Mark matsayin shugabanta na riƙo
Haɗakar hammayar ADC a Najeriya ta tabbatar da naɗin Tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Ƙasar, Sanata David Mark a matsayin sabon shugabanta na ƙasa.
Sanata David Mark, ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar INEC tana shirin fitar da sabbin ƙa’idoji da za su fayyace yadda za a duba sakamakon zaɓen…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce tana shirin fitar da sabbin ƙa’idoji da za su fayyace yadda za a duba sakamakon zaɓe da aka bayyana, gabanin babban zaɓen 2027.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana matsa min lamba sosai kan na bayyana wanda zai gaje ni kafin zaɓen 2027 – Abdullahi Sule
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce ana matsa masa lamba sosai kan ya bayyana wanda zai gaje shi kafin zaɓen 2027.
Ya bayyana haka ne a wani taro na jam’iyyar APC da aka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar APC ta sanya ranar 24 ga Yuli domin gudanar da taron NEC na ƙasa don tantace shugaban…
Jam’iyyar APC mai mulki ta sanya ranar 24 ga Yuli domin gudanar da taron NEC na ƙasa don tantance makomar shugabancin jam’iyyar.
Wannan na zuwa ne bayan murabus da Abdullahi Umar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ranar 1 ga Agustan shekarar nan itace rana ta karshe ga bakin da basu sabin ta bizar su ba a…
Gwamnatin Tarayya ta saka ranar 1 ga Agustan wannan shekarar a matsayin ranar ƙarshe ga baƙin da suka wuce lokacin biza su fita ko su fuskanci hukunci mai tsauri.
Ministan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta kashe kudi sama da Naira miliyan 372 wajen gyaran kananan asibitoci guda biyar a…
Gwamnatin jihar Jigawa ta kashe kudi sama da naira miliyan 372 wajen gyaran kananan asibitoci guda biyar a karamar Hukumar Gumel daga cikin 72 da ake dasu a shiyyar arewa maso yamma
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta kaddamar da rabon motoci ga Shugaban Makarantar Sakandire
Kwamishinan Maaikatar Iilmi Mai Zurfi ta jihar Jigawa, Farfesa Isa Yusif Chamo ya kaddamar da rabon motoci ga shugabannin manyan makarantun Sikandare na jihar nan.
Da yake mika!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rikicin siyasa tsakanina da Gwamna Siminalayi Fubara ya zo ƙarshe – Nyesom Wike
Ministan birnin tarayya kuma tsohon Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, ya tabbatar da cewa rikicin siyasa tsakaninsa da Gwamna Siminalayi Fubara ya zo ƙarshe, bayan wani taron sulhu da!-->…
Read More...
Read More...