Browsing Category
Siyasa
Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakken binciken ma’aikatun gwamnatin Tarayya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakken binciken ma’aikata da tantance gibin ƙwarewa a cikin dukkanin ma’aikatun Gwamnatin Tarayya, domin ƙarfafa iya!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta bada miliyan 292 domin gina sabbin bututun samar da ruwan sha guda 19
A wani yunkuri na samar da ruwan sha mai tsafta, gwamnatin jihar Jigawa ta amince da kashe naira miliyan 292 domin gina sabbin bututun samar da ruwan sha guda 19 da ke amfani da hasken!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar INEC ta gano kura-kurai a cikin sabbin Jam’iyyun da ta karba guda 110
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta kasa, INEC, ta bayyana cewa ta karɓi buƙatun rijistar sabbin jam’iyyu 110, amma ta ce ta gano kura-kurai masu yawa a cikin su.
Cikin sabbin jam’iyyun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
PDP ta mayar wa da Samuel Anyanwu na hannun damar Wike kujerarsa ta sakatarenta
Mai riƙon muƙamin shugaban jam’iyyar na ƙasa, Ambasada Iliya Damagum ne ya sanar da hakan yayin wani taron manema labarai a Abuja ranar Laraba.
Yayin taron dai, shugaban na tare da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan majalisar wakilai guda biyu sun sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki
‘Yan majalisar wakilai guda biyu sun sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki, a ci gaba da yawaitar ficewar ‘yan siyasa daga jam’iyyun hamayya.
Peter Akpanke daga jihar Cross!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya yabawa Hadejawa bisa irin tarbar da suka masa a lokacin taron gwamnati da jama’a
Gwamnan jihar jigawa Umar Namadi ya yabawa Hadejawa bisa irin tarbar da suka masa a lokacin taron gwamnati da jama’a na karamar hukumar da aka gudanar a jiya Lahadi 22 ga watan Yuni.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PDP ta sha alwashin dawowa kan karagar mulki a zaɓen 2027
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Jigawa ta sha alwashin dawowa kan karagar mulki a zaɓen 2027 tare da fitar da ‘yan ƙasa daga halin ƙunci da suka tsinci kansu aciki.
A cikin wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC na Jam’iyyar PDP
Hukumar INEC ta mayar da martani ga jam’iyyar PDP kan batun taron NEC da suke shirin gudanarwa, inda ta bayyana cewa sanarwar taron ba ta cika ka’idar da ake bukata ba, bisa doka da!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya tura sunayen mutum 17 da zasu jagoranci manyan kwamishinonin jihar Rivers
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura sunayen mutum 17 da ya ke so su jagoranci manyan kwamishinonin jihar Rivers, kuma yanzu haka an fara tantance su a gaban kwamitin wucin gadi na!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu ne kadai zai iya zabar abokin takararsa a 2027 — APC reshen Arewa maso Gabas
Jam’iyyar APC reshen Arewa maso Gabas ta bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne kadai ke da ikon zabar abokin takararsa a zaben 2027.
Wannan na zuwa ne bayan taron da jam’iyyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...