Browsing Category
Siyasa
Ban ci amanar Atiku ba, na fahimci Shugaba Tinubu na da kaifin tunani fiye da masu yi masa adawa…
Ɗan jam’iyyar PDP, Segun Sowunmi, ya bayyana cikakken 'yancinsa na siyasa bayan ganawa da Shugaba Tinubu da ta haifar da ce-ce-ku-ce daga magoya bayan Atiku Abubakar.
A wata hira da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar APC mai mulki ta yi barazanar ladabtar da Sanata Ali Ndume bisa kalaman sa ga Shugaban…
Jam’iyyar APC mai mulki ta yi barazanar ladabtar da Sanata Ali Ndume bayan ya bayyana fargabar cewa shugaba Bola Tinubu na iya fuskantar irin kaddarar da ta samu tsohon shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya mika ta’aziyyarsa ga Gwamnatin Kano bisa mutuwar ‘Yan wasa 22 sanadiyyar…
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya mika ta’aziyyarsa ga Gwamnati da al’ummar Jihar Kano dangane da haɗarin mota mai muni da ya yi sanadiyyar mutuwar ‘yan wasa 22, masu horarwa!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu yayi alkawarin daidaita tsaro a lokacin daya karbi Shugabancin Najeriya a shekarar 2023
An bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya hau kujerar shugabancin kasa ne tare da alƙawarin daidaita harkar tsaro a cikin shirin sa na ajandar sabunta fata, amma duk da haka!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Natasha zata gurfana a gaban kotu a gobe Talata
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da aka dakatar, na shirin gurfana a gaban kotu a gobe Talata domin fuskantar tuhumar batanci da gwamnatin tarayya ke yi mata, biyo bayan zarge-zargen da!-->…
Read More...
Read More...
Trump ya sanar da cewa zai ninka harajin ƙarafa da Samfolo zuwa kashi hamsin a ranar Larabar wannan…
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa zai ninka harajin ƙarafa da Samfolo zuwa kashi hamsin a ranar Larabar wannan makon, domin kare waɗannan sassa biyu na Amurka.
Ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Honarabul Abubakar Fulata ya bayar da tallafin naira miliyan 45 ga yan jam’iyar APC na mazabar…
Wakilin mazabar Birniwa, Guri da kuma Kirikassamma a majalissar wakilai ta kasa Honourable Abubakar Hassan Fulata ya kaddamar da bada tallafin bunkasa tattalin arziki na naira miliyan!-->…
Read More...
Read More...
Dakataccen gwamnan Rivers ya yaba da kokarin Tinubu na samar da maslaha a jihar sa.
Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ne ya yaba da ƙoƙarin Shugaba Bola Tinubu na samar da maslaha a jiharsa.
Fubara ya bayyana haka ne a wani taro da magoya bayansa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya umarci bude cibiyar bayar da agajin gaggawa a jihar Neja
A cewar wata sanarwa da fadar shugaban kasa ta fitar da daddare, matakin ya biyo bayan rahoton da hukumar NEMA ta gabatar kan bukatar daukar matakan gaggawa domin taimakawa wadanda!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban Najeriya na ci gaba da karɓar goyon baya daga cikin jam’iyyar APC da wasu jiga-jigan…
A yayin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ke cika shekara biyu a karagar mulki, shugaban na Najeriya na ci gaba da karɓar goyon baya daga cikin jam'iyyar sa ta APC da ma daga wasu!-->…
Read More...
Read More...