Browsing Category
Siyasa
Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin kasar –…
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin kasar, dawo da ƙwarin gwiwar masu!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Kano ta karyata zargin karbo bashin dalar Amurka miliyan 6.6
Hukumar kula da basussuka ta jihar Kano ta karyata zargin da wata kungiya a APC ta yi cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta karbo bashin waje na dala miliyan 6.6 cikin shekaru biyu.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ware Naira tiriliyan 6.11 ga harkar tsaro a kasafin shekarar 2025 – Abbas Tajudeen
Shugaban majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce majalisar ta yi karba tare da yin muhawara kan kudurori 2,263 tun bayan kafuwar majalisar ta goma cikin shekaru biyu.
Ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mayar da Najeriya kan tsarin jam’iyya ɗaya ba ya cikin tsarinmu – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya mayar da martani game da zargin da ƴan adawar ƙasar ke wa jam'iyya mai mulki na cewa tana son mayar da ƙasar kan tsarin jam'iyya ɗaya.
Tinubu ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ina jin daɗin ganin jam’iyyun adawa cikin matsala – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce yana farin ciki da halin rikici da jam'iyyun adawa da dama na ƙasar ke ciki.
Shugaban ya bayyana haka ne a lokacin jawabin da ya yi na ranar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya tana bin doka akan wasu kasashen Afirka dake fama da rushewar dimokiraɗiyya – Yusuf…
Ministan Harkokin Waje, Ambasada Yusuf Tuggar, ya bayyana tafiyar dimokiraɗiyyar ƙasar a matsayin ginshiƙin zaman lafiya a yankin yammacin Afirka.
A wata sanarwa da ya fitar don!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Masu zanga-zanga sun fito a biranen Najeriya domin kokawa kan halin da ƙasar ke ciki a yau Alhamis
A birnin tarayya Abuja, daruruwan mutane sun fito zanga-zangar lumana a ranar Dimokiraɗiyya domin nuna fushinsu kan matsin rayuwa da tsaro mara tabbas a faɗin ƙasar.
Ko da yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jigawa Umar Namadi ya yaba da shekaru biyu na shugabancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu
A wata hira ta musamman da jaridar LEADERSHIP, Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya yaba da shekaru biyu na shugabancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana kiran su da matakai masu!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta bayyana cewa ana samun jinkiri wajen gudanar da zabe a faɗin ƙasar nan saboda ƙarancin kuɗi
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta bayyana cewa ana samun jinkiri wajen gudanar da zabuka 17 na cike gurbi a faɗin ƙasar nan saboda ƙarancin kuɗi.
Wadannan zabukan sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
David Umahi ya musanta ƙoƙarin da wasu ke yi na haɗa kawunan ‘yan adawa domin kawar da Tinubu
Ministan Ayyuka kuma tsohon Gwamnan Ebonyi, David Umahi, ya musanta ƙoƙarin da wasu ke yi na haɗa kawunan ‘yan adawa domin kawar da Shugaba Bola Tinubu, yana mai cewa ba su da wani!-->…
Read More...
Read More...