Browsing Category
Siyasa
Kwamitin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa ya fara duba yadda ake gudanar da ayyuka…
Kwamitin kula da harkokin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa ya fara rangadin duba yadda ake gudanar da ayyukan kananan hukumomi a faɗin jihar, domin tabbatar da adalci!-->…
Read More...
Read More...
An kaddamar da taron bita ta yini biyu ga Jami’an sashin kula da ayyukan gwamnati da Daraktocin…
Hukumar Lura da ma’aikatan kananan hukumomi ta Jihar Jigawa tare da hadin gwiwar kungiyar (APC Progressive Institute) sun kaddamar da taron bita ta yini biyu ga Jami’an sashin kula da!-->…
Read More...
Read More...
An kammala aiyukan hanyoyin mota 24 daga cikin 26 da gwamnatin Jigawa ta gada –
Gwamnatin jihar Jigawa tace ta kammala aiyukan hanyoyin mota 24 daga cikin 26 da ta gada a 2023
Kwamishinan aiyuka da sufuri na jiha Injiniya Gambo S Malam ya sanar da hakan ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tinubu na jefa talakawa cikin mawuyacin hali – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da fifita masu hannu da shuni yayin da take jefa talakawa cikin mawuyacin hali, yana mai bayyana!-->…
Read More...
Read More...
Za’a ci gaba da samar da zaman lafiya, haɗin kai, da walwala a Najeriya – Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyar Najeriya na ci gaba da kasancewa jigo a ƙungiyar tattalin arzikin yammacin Afirka wato ECOWAS, inda ya ce Najeriya za ta ci gaba da!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu Ya Aika Saƙon Taya Murna ga Ministan Buhari Rotimi Chibuike Amaechi
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon ministan sufuri kuma tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Chibuike Amaechi, murnar cika shekara 60 a duniya. Wannan na kunshe ne a cikin!-->…
Read More...
Read More...
Matsalolin da ke addabar jam’iyyar PDP sun ƙara tsananta
Matsalolin da ke addabar jam’iyyar PDP sun ƙara tsananta a jiya Lahadi, bayan ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya janye daga duk wata yarjejeniya ta sulhu da aka taba!-->…
Read More...
Read More...
Bamu damu da goyon bayan da wasu gwamnonin APC suke nuna wa Tinubu ba – Babachir Lawan
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, ya ce goyon bayan da wasu gwamnonin APC suka nuna wa Shugaba Bola Tinubu domin ya sake tsayawa takara a 2027 bai dame su ba.
Ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wata Kungiyar a Arewacin Najeriya ta nemi Tinubu ya zaɓi Kiristan Arewa a matsayin mataimakinsa a…
Wata ƙungiyar Musulmi daga Arewacin Najeriya mai suna Concerned Northern Muslim Ummah ta yi kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya zaɓi Kirista daga Arewa a matsayin mataimakinsa a!-->…
Read More...
Read More...
Lokaci ya yi da PDP za ta tattauna da Peter Obi domin dawo da shi cikin jam’iyyar – Segun…
Wani jigo a jam’iyyar PDP, Segun Sowunmi, ya bayyana cewa lokaci ya yi da jam’iyyar za ta tattauna da Peter Obi domin dawo da shi cikin jam’iyyar.
A wata hira da aka yi da shi a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...