Browsing Category
Siyasa
APC zata karbe dukkan kujerun ƴan Majalisa a zaben 2027-Gwamna Namadi
Gwamna Umar Namadi na Jigawa ya sha alwashin cewa APC za ta karɓe dukkan kujerun ƴan Majalisar Tarayya na jihar a 2027 Umar Namadi ya bukaci sanatan PDP ɗaya da ƴan Majalisar Wakilai!-->…
Read More...
Read More...
Ba za a samu zaman lafiya a Arewa nan da Shekaru 10 ba” Uba Sani ya jero Dalilai 3”
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce talauci, matsin tattalin arziki da rashin aikin ne tushen matsalar tsaron da ake fama da ita a Arewa Malam Uba Sani ya ce matukar shugabannin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya bayyana godiyarsa ga al’ummar Dutse bisa tarbar da suka yi masa da tawagarsa
Gwamna Umar Namadi ya bayyana godiyarsa ga al’ummar karamar hukumar Dutse bisa tarbar da suka yi masa da tawagarsa a lokacin taron gwamnati da jama-a da aka gudanar a yankin.
Gwamna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Babu wani dan siyasa mai kwari da zai iya takara da Tinubu a zaben 2027 – Tanko Yakasai
Guda daga cikin wadanda suka kafa kungiyar ACF, Tanko Yakasai ya ce dukkanin alamu sun nuna Bola Tinubu zai koma ofis idan ya yi takara Ya bayyana cewa zuwa yanzu, babu wasu yan siyasa!-->…
Read More...
Read More...
Talauci ne tushen matsalar tsaron arewacin Najeriya – Gwamnan Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya ce tsansar talauci da koma bayan tattalin arziki su ne manyan abubuwan da ke haifar da masaloli tsaro a yankin arewacin Najeriya, inda ya yi gargaɗin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Kano ta dakatar da nuna wasu manyan fina-finai 22
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da nuna wasu manyan fina-finai masu dogon zango 22 sakamakon zarginsu da saɓa ƙa'idar hukumar.
Cikin wata sanarwa da jami'in hul da jama'a na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku Abubakar zai iya bawa Peter Obi matsayin mataimakisa a takarar shugaban kasa 2027
Akwai alamun cewa tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, na iya bai wa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party a zaben 2023, Peter Obi, damar tsayawa tare da shi!-->…
Read More...
Read More...
Shirin kaddamar da dokar tilasta yin zabe a Najeriya
Majalisar wakilan Najeriya na shirin samar da dokar dsa za ta mayar da jefa kuri'a ya zama dole ga dukkanin wadanda suka yi rijista domin shawo kan matsalar raguwar masu yin zabe.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga Mali ta gaggauta soke dokar rusa jam’iyyun siyasa
Babban jami'in kare hakkin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira ga ƙasar Mali a yau Juma'a da ta gaggauta soke dokar da ta rusa jam'iyyun siyasa da kuma "maido da 'yancin!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu zai halarci bikin rantsar da sabon fafaroma
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai halarci bikin rantsar da sabon fafaroma, Leo XIV da za a gudanar a birnin Rome na asar Italiya.
Cikin wata sanarwa da fadar shugaban kasar ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...