Browsing Category
Siyasa
Ba ma fatan Najeriya ta zama ƙasa mai bin tafarkin jam’iyya ɗaya – APC
Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar APC, Felix Morka, ya bayyana cewa duk da ƙaruwar mutane da ke sauya sheka zuwa jam’iyyar, jam’iyyar mai mulki ba ta da niyyar mayar da Najeriya ƙasa!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Anambra ta haramta raba
Gwamnatin jihar Anambra ta haramta raba kayan abinci da sauran kyaututtuka ga mabarata a tituna da wuraren taruwar jama’a
.
Gwamnatin jihar ta ware musamman karkashin gadar Aroma!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da daukar sabbin jami ai 130, 000 da zasu kare dazukan…
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da Samar da wani tsari na kare dazukan kasar domin magance yaduwar rashin tsaro a fadin kasar.
Haka kuma, Shugaba Tinubu ya umurci gwamnonin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ba za ta koma mulkin soja ba – Yakubu Gowon
Tsohon shugaban ya ce dimokuraɗiyya ita ce turbar samar wa Najeriya ci gaba mai ɗorewa.
Tsohon Shugaban Ƙasa, Janar Yakubu Gowon (mai ritaya), ya ce Najeriya ba za ta sake komawa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta yankewa tsohon shugaban Maurtania wa’adin zaman gidan kaso
Kotun ɗaukaka ƙara a Mauritania ta zartaswa tsohon shugaban ƙasar Mohamed Ould Abdel Aziz ɗaurin shekaru 15 a gidan kaso, bayan da ya ɗaukaka ƙara akan hukuncin ɗaurin shekaru biyar da!-->…
Read More...
Read More...
Ambasada Yusuf Maitama ya fadawa BBC dalilin rigimar da suka yi da Gwamnan jiharsa ta Bauchi
A karon farko cikin makonni da dama, Ministan Harkokin Wajen Najeriya Ambasada Yusuf Maitama Tuggar, ya bayyana wa BBC dalilin rigimar da suka yi tsakaninsa da Gwamnan jiharsa ta!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawan kasar nan ta amince da nadin mutum biyar a matsayin Kwamishinonin Zaɓe
Majalisar Dattawan kasar nan ta amince da nadin mutum biyar a matsayin Kwamishinonin Zaɓe na Jihohi a hukumar INEC, bayan nazarin rahoton kwamitinta kan harkokin zaɓe a yau Laraba.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Uba Sani Ya Kafa Sabon Tarihi, Ya Yi Abin da ba a Taba Yi ba a Najeriya
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kafa tarihi a fannan haƙar ma'adanai na Najeriya ta hanyar kafa sabuwar masana'anta Uba Sani ya kafa masana'antar sarrafa lithium wacce ita ce!-->…
Read More...
Read More...
Tsohun gwamnan jihar Benue,ya baiyana cewa jam’iyyar PDP tana cikin mawuyacin hali da zai iya kai ta…
A wata fassara ta daban kan rikicin jam’iyyar PDP, tsohon gwamnan jihar Benue, Sanata Gabriel Suswam, ya bayyana a tashar Arise TV cewa jam’iyyar tana cikin mawuyacin hali da zai iya!-->…
Read More...
Read More...
Sojoji masu mulkin Mali sun rusa dukkan jam’iyyun siyasa a kasar
Sojoji masu mulkin Mali sun rusa dukkan jam’iyyun siyasa a kasar, matakin da aka sanar da shi a talabijin na gwamnati ranar Talata, wanda Shugaban Sojojin kasar, Assimi Goita, ya!-->…
Read More...
Read More...