Browsing Category
Siyasa
Ministan tsaron Nijeriya, Abubakar Badaru, ya sauya matsayarsa ta da cewa ba ya goyon baya gan taron…
Minista Badaru ya ce wannan taro da majalisar ke kokarin shiryawa zai zo ne a lokacin da ake bukatarsa. Badaru ya sha alwashin halartar wannan taro na kwanaki biyu da kuma tabbatar da!-->…
Read More...
Read More...
Sanatocin uku a Kebbi sun sauya sheka zuwa APC
Sanatocin uku sun haɗa da Sanata Adamu Aliero da Sanata Yahaya Abubakar Abdullahi da kuma Sanata Garba Maidoki.
A baya-bayan nan batun sauya sheƙa tsakanin manyan ƴansiyasa na ci!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya ɗauki matakai masu tsauri saboda Najeriya ta ci gaba
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kare matakin sauye-sauyen tattalin arziki da gwamnatinsa ta ɗauka, inda ya ce ya yi haka ne domin ƙasar ta samu ci gaba.
Shugaban ya bayyana haka ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanatoci 3 daga Kebbi da ke ƙarƙashin PDP na dab da sauya sheƙa zuwa APC – Ganduje
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya ce sanatoci uku daga Jihar Kebbi da ke ƙarƙashin jam’iyyar PDP na dab da sauya sheƙa zuwa APC.
Ganduje ya bayyana hakan bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ɗan majalisar wakilan Najeriya daga Neja ya yi ƙaura daga jam’iyyar PDP mai adawa zuwa APC mai…
Ɗan majalisar wakilan Najeriya daga jihar Neja, Hon. Adamu Lokoja, ya sauya sheƙa daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Adamu Lokoja yana wakiltar mazaɓar Suleja, Gurara da Tafa a majalisar!-->…
Read More...
Read More...
Rikici ya barke a cikin jam’iyyar APC a Jihar Legas
Ƴan takara da shugabannin jam’iyyar daga sassa daban-daban na ƙananan hukumomi da yankunan ci gaban ƙauyuka sun nuna ƙin amincewa da yadda wasu manyan kusoshin jam’iyyar ke ƙoƙarin!-->…
Read More...
Read More...
Sauya sheƙa bayan cin moriyar jam’iyya butulci ne – Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya soki ƴan siyasar da ke sauya sheƙa bayan sun gama cin moriyar jam'iyyar, abin da ya bayyana da babban kuskure a siyasance.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya haramta sayar da man fetur a yankin Bama
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya haramta sayar da man fetur a yankin Bama da kewaye a kokarinsa na dakile matsalar tsaro, kamar yadda.
Gwamnan ya bayyana cewa wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Damodi ya jaddada kudurin inganta harkar ilimi, ta hanyar bai wa ‘ya’ya mata damar samun ilimi mai…
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na inganta harkar ilimi, musamman ta hanyar bai wa ‘ya’ya mata damar samun ilimi mai nagarta.
Gwamnan ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An zaɓi Cardinal Prevost a matsayin sabon Fafaroma
Robert Francis Prevost ya zama Fafaroma na farko ɗan asalin ƙasar Amurka a wannan Alhamis, inda yanzu za a riƙa kiransa, Fafaroma Leo na 14, bayan da manyan fadodin majami’ar Katolika!-->…
Read More...
Read More...