Browsing Category
Siyasa
Cece-kucen saya wa masarautar Kano motoci
A jihar Kano da ke arewacin Najeriya, ana ci gaba da kace nace dangane da wata takarda da ta fito da ke nuna an ware sama da Naira miliyan 600 don sayen motoci ga masarautar Kanon
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Karamin ministan gidaje ya bayyana sharadin da zai sanya su karbi Rabiu Musu Kwankwaso a…
Wasu shugabannin APC a jihar Kano, ciki har da ƙaramin ministan gidaje da ci gaban birane, Yusuf Ata, sun yi magana kan yiwuwar komawar Rabiu Musa Kwankwaso jam'iyyar. Jiga-jigan na!-->…
Read More...
Read More...
Yanmajalisar Najeriya sun nuna damuwa kan yadda Boko Haram ke amfani da jirage marasa matuƙa
’Yanmajalisar tarayya a Najeriya sun bayyana cewa ’yan ƙungiyar Boko Haram mai iƙirarin jihadi na amfani da jiragen yaƙi marasa matuka wajen kai hare-hare, kamar yadda jaridar The!-->…
Read More...
Read More...
Shugabar tawagar aikin AcReSAL ta Bankin Duniya, Dr Joy Agene, ta jinjinawa Gwamnatin jahar jigawa
A wata ziyara ta musamman da ta kai jihar Jigawa, shugabar tawagar aikin AcReSAL ta Bankin Duniya, Dr Joy Agene, ta jinjinawa Gwamnatin Jigawa bisa gaskiya da rikon amana wajen!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tinubu ta tsorata da yunƙurin haɗaka – Atiku
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa gwamnatin Tinubu ta firgita da yunƙurin haɗakar jam'iyyun adawa inda ya ce har yanzu shi ne mafi!-->…
Read More...
Read More...
Dalilin da Ya Sa Tinubu Ka Iya Fuskantar Cikas a Takararsa na Zaben 2027’
Wani jigo a jam’iyyar APC, Cif Eze Chukwuemeka Eze, ya ce Tinubu na iya fuskantar matsaloli da za su hana shi tsayawa takara a 2027 Eze ya soki gwamnatin Tinubu da rashin tabuka abin!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawan Najeriya ta kafa kwamitin kula da mulkin jihar Ribas
Majalisar Dattawan Najeirya ta kafa kwamati mai mambobi 18 domin sanya idanu kan yadda gwamnan riƙo na jihar Ribas Vice Admiral Ibok Ete Ibas mai ritaya ke tafi da aikinsa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu zai sanya dokar haramta shigo da kayayyakin da ake samarwa a cikin gida
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin shirya ƙudirin zartarwa a matsayin dokar da za ta hana shigar da duk wasu kayayyaki, ko wata fasaha ko ƙwarewar da ake iya samu!-->…
Read More...
Read More...
Hakeem Baba Ahmad Ya Shawarci Kwankwaso, Obi a kan su bawa Matasa dama su fito takara a Zaben 2027
Dr. Hakeem Baba Ahmad, tsohon mashawararcin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, a kan harkokin siyasa ya nusar da Rabi'u Musa Kwankwaso da Peter Obi a kan zabe mai zuwa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...