Browsing Category
Siyasa
Majalisar zartaswa ta Nijeriya ta amince da kashe naira biliyan 750 domin yin sabbin tituna
Majalisar zartaswa ta Nijeriya ta amince da kashe naira biliyan 750 domin yin sabbin tituna da kuma gyara wasu a jihohin kasar.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ne ya bayyana haka ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar North West ta fada cikin rikicin sakamakon bayar da tallafin karatu zuwa ƙasashen waje
Hukumar North West Development Commission ta fada cikin rikicin cikin gida sakamakon cece-kuce da ya biyo bayan wani shirin bayar da tallafin karatu zuwa ƙasashen waje ga matasan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mun san duk dabarun cin zabe da Shugaba Bola Tinubu ya sani – Babachir Lawal
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, ya bayyana cewa Bola Tinubu da mukarrabansa sun soma nuna damuwa Ya ce suna sane da yadda hadakar 'yan adawa da tsohon dan takarar!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawa da ta Wakilai za su koma zaman majalisa a yau Talata bayan hutun kusan makonni…
A Majalisar Tarayyar Najeriya kuwa, ‘yan majalisa daga Majalisar Dattawa da ta Wakilai za su koma zaman majalisa a yau Talata bayan hutun kusan makonni shida da suka yi
.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rashin samun kuri’u shida ne Merz ya gaza samun amincewar majalisa – Jamus
A wani abu na ba-zata, Friedrich Merz, da ake saran zai zama sabon shugaban gwamnatin Jamus daga wannan Talata ya gaza samun zagaye na farko na kuri'un da yake bukata daga 'yan!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar APC reshen Jigawa ta amincewa da Gwamna Namadi a matsayin ɗan takararta tilo a zaɓen 2027
Jam’iyyar APC reshen Jihar Jigawa ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Gwamna Umar Namadi tare da amincewa da shi a matsayin ɗan takararta tilo a zaɓen 2027.
Wannan matsaya ta fito!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya jaddada cewa APC daga sama har zuwa kasa za ta ci gaba da inganta rayuwar al’umma
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya jaddada cewa gwamnatin jam’iyyar APC daga matakin tarayya har zuwa ƙananan hukumomi za ta ci gaba da ayyukan raya ƙasa da inganta rayuwar!-->…
Read More...
Read More...
Tattalin arzikin Najeriya a yanzu ya fi muni fiye da lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Buhari
Tsohon mai bai wa Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima shawara kan harkokin siyasa, Dr Hakeem Baba-Ahmed, ya ce halin tattalin arzikin Najeriya a yanzu ya fi muni fiye da lokacin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya bayyana yadda gwamnatinsa ta canja tsarin fansho na jahar Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayyana yadda gwamnatinsa ta ceci tsarin fansho na hadin gwiwa tsakanin jiha da kananan hukumomi daga rugujewa, inda ya ce gwamnatin sa ta!-->…
Read More...
Read More...
Baffa Bichi ya fito fili ya soki gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, Dr. Abdullahi Baffa Bichi, ya fito fili ya soki gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf, yana zarginta da rashin gaskiya da kuma cin hanci da ya zarce!-->…
Read More...
Read More...