Browsing Category
Siyasa
Atiku Abubakar yayi magana kan ficewar sa daga PDP
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi magana kan sauya sheƙar da abokin takararsa a zaɓen 2023, Ifeanyi Okowa, ya yi zuwa jam'iyyar APC.
Atiku Abubakar ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamiti na jam’iyyar PDP ta yanke shawarar daukar matakin shari’a kan Sheriff Oborevwori
Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa na jam’iyyar adawa ta PDP ya yanke shawarar daukar matakin shari’a kan Gwamnan Jihar Delta, Sheriff Oborevwori, da wasu manyan jiga-jigai da suka sauya sheka!-->…
Read More...
Read More...
Sule Lamido ya yi gargadin ga masu kokarin rusa jam’iyar adawa – PDP
Abubuwa na cigaba da sauyawa a siyasar kasar nan, musamman a baya-bayan nan da aka samu yawaitar ƴan siyasa da ke ficewa daga babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Jigo a babbar jam'iyyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta jaddada gyaran kundin tsarin mulki da dokokin zaɓe
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa INEC ta sake jaddada buƙatar gyaran kundin tsarin mulki da dokokin zaɓe don bai wa ƴan Najeriya da ke ƙetare da wasu rukunan jama’a damar kada ƙuri’a a zaɓuka masu!-->…
Read More...
Read More...
Natasha ta bawa Sanata Akpabio hakuri cikin wasika mai cike da zolaya
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, ‘yar majalisar da aka dakatar daga wakiltar Kogi ta Tsakiya, ta rubuta wata wasika inda ta bayar da wani irin uzuri ga Shugaban Majalisar Dattawa,!-->…
Read More...
Read More...
Mai Mala Buni ya yi watsi da rahotannin cewa yana shirin ficewa daga jam’iyyar APC
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya yi watsi da rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa yana shirin ficewa daga jam’iyyar APC zuwa wata kawancen jam’iyyun adawa karkashin!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan siyasa na rikici da juna ne don samun mukamai ba dan jin dadin jama’a ba –…
Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, yayi gargadin cewa adawa na cikin tsakan mai yuwa a halin yanzu yayin da yake cewa babu wata sahihiyar jam’iyyar adawa a!-->…
Read More...
Read More...
Wasu ‘yan majalisa da aka dakatar a jihar Zamfara sun nada sabon kakakin majalisa
Rikici ya barke a Majalisar dokokin Jihar Zamfara, yayin da wasu ‘yan majalisa goma da aka dakatar suka kafa nasu bangare tare da zaben Hon. Bashar Aliyu Gummi a matsayin sabon kakakin!-->…
Read More...
Read More...
Kawu Sumaila ya bayyana dalilan da suka sa ya koma jam’iyyar APC
Bayan jan ƙafa na tsawon lokaci, ɗaya daga cikin ƴan majalisar dattawa na jam'iyyar NNPP Sanata Abdurahman Kawu Sumaila ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC.
Matakin na zuwa ne bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PDP ta bukaci Gwamna Namadi ya nemi afuwarta kan yaga katin jam’iyyarta da yayi
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya karbi wasu sabbin ‘yan jam’iyyar PDP da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki, inda ya nuna alamar kin amincewa da tsohuwar jam’iyyarsu ta!-->…
Read More...
Read More...