Browsing Category
Siyasa
Tinubu ya yabawa Kungiyar ECOWAS bisa jajircewarta wajen karfafa hadin kai da cigaban yankin
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yabawa Kungiyar raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) bisa jajircewarta wajen karfafa hadin kai da cigaban yankin.
Shugaba!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nan da wata 6 yankin Arewacin Najeriya zai fitar da matsayarsa kan zaben 2027 – Hakeem Baba…
Muhawara ta sake kaurewa a Najeriya kan rawar da yankin arewacin ƙasar zai taka a babban zaɓe mai zuwa na shekara 2027, yayin da 'yansiyasar yankin ke ganin sai da goyon bayansu!-->…
Read More...
Read More...
Ba da yawunmu wani tsagin tsohuwar CPC ya goyi bayan Tinubu ba – Malami
Tsohon Ministan Shari'a na Najeriya, Dakta Abubakar Malami, SAN, ya yi watsi da iƙirarin da wasu ƴan tsohuwar jam'iyyar CPC - da ta narke cikin haɗakar APC - suka yi na nesanta!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya kara tsawaita ziyarar da yake yi a nahiyar Turai
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya kara tsawaita ziyarar da yake yi a nahiyar Turai, kamar yadda jaridar *Daily Trust* ta ruwaito.
Wannan yana zuwa ne a lokacin da jam'iyyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnomin Jam’iyyar PDP sunyi watsi da shirin yin kawance domin kawar jam’iyyar APC
Gwamnomin Babbar jam’iyyar adawa PDP sunyi watsi da shirin kafa wata sabuwar kawance domin kawar jam’iyyar APC mai mulki, a babban zaben shekarar 2027.
Wannan na daga cikin abubuwan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnoni 11 na jam’iyyar PDP sun shigar da Tinubu kara a gaban Kotun Koli
Gwamnoni 11 na jam’iyyar adawa ta PDP sun shigar da kara a gaban Kotun Koli, suna kalubalantar ikon da Shugaba Bola Tinubu ke da shi wajen dakatar da tsarin gwamnati da aka zaba ta!-->…
Read More...
Read More...
Rashin daidaito a nade-naden mukamai na kawo cikas ga hadin kan Nijeriya – Sanata Ndume
Sanata Mohammed Ali Ndume, mai wakiltar Borno ta Kudu, ya nuna damuwarsa kan yadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke raba mukaman gwamnati, yana mai zargin cewa ana nuna fifiko ga wasu!-->…
Read More...
Read More...
Nuhu Ribadu ya kawo ziyarar ta’aziyya ga Gwamnan Jigawa a gidan gwamnati da ke Dutse
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya kawo ziyarar ta’aziyya ga Gwamna Umar Namadi na Jigawa a gidan gwamnati da ke Dutse, inda ya yi ta’aziyyar!-->…
Read More...
Read More...
Nan bada jimawa ba zan fitar da ƙwararan hujjoji akan Akpabio na yunƙurin yin lalata da ni
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta Tsakiya ta ce nan ba da jimawa ba za ta gabatar da hujjoji na cin zarafi ta hanyar lalata da Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill!-->…
Read More...
Read More...
Babu batun sauya Kashim Shettima a zaɓen 2027 – APC
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce maganar da ake yaɗawa cewa Shugaban Najeriya Bola Tinubu na shirin canja mataimakinsa, Kashim Shettima a zaɓen 2027 ba gaskiya ba ce.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...