Browsing Category
Siyasa
Dikko Radda ya ba da hutun aiki saboda ziyarar Tinubu
Gwamnan jihar Katsina da ke arewacin Najeriya ya ayyana yau Juma'a a matsayin ranar hutu ga ma'aikata domin "tarɓar Shugaban Ƙasa Bola Tinubu" da ke ziyara a jihar tasu
Gwamna Dikko!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku da Obi suna shirin hade kai a kan zaben 2027
Wani aminin tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa Atiku na da niyyar hada kai da Peter Obi, domin su kayar da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Majiyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abubuwa 5 da Ke Lalata Albashin Ma’aikata a Najeriya – Sanata Shehu Sani
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana abubuwa guda biyar da ke lalata albashin ma’aikata a Najeriya.
Sanata Sani ya ce wadannan abubuwa guda biyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Adeleke ya tabbatar da cewa yana nan daram a jam’iyyar PDP
Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya tabbatar wa da shugabannin PDP a jihar cewa ba shi da wani shiri na barin jam’iyyar ya koma APC mai mulki.
Gwamna Adeleke ya tabbatarwa dukkan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnonin APC sun yaba da cigaban da aka samu a cikin shekaru biyu a Jihar Jigawa
Gwamnonin jam’iyyar APC sun bayyana jin daɗinsu bisa cigaban da aka samu a cikin shekaru biyu da suka gabata a Jihar Jigawa.
Darakta Janar na kungiyar Mr Folarinsho Aluko ne ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abdulrasheed Bawa yi ziyarci Buhari yau a birnin London
Tsohon shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya kai wata ziyarar girmamawa ga tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a safiyar yau a birnin London.
koda yake ba’a bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abubuwan da gwamnonin arewa maso gabashin Najeriya suka cimma a taronsu
Ƙungiyar gwamnonin arewa maso gabashin Najeriya ta kammala taronta na 11 da ta gudanar a Damaturu, babban birnin jihar Yobe.
A ranar Alhamis ɗin nan ne gwamnonin suka gudanar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya kai ziyarar kwana biyu zuwa jihar Katsina
Cikin wata sanarwa da kakakin shugaban ƙasar, Bayo Onanuga ya fitar, ya ce a ziyarar - wadda zai fara ranar Juma'a - shugaban zai gana da masu ruwa da tsaki domin nazartar yanayin!-->…
Read More...
Read More...
Muna maraba da zuwan Gwamna Eno – APC
Jam’iyyar APC ta yi wa Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom alkawari kan shirin shiga cikinta.
Jam'iyyar ta ce dandamalin siyasarta shirye yake don ɗaukar Gwamnan na Akwa Ibom daga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Otu Ya Fadi Abubuwan da ke Janye Gwamnoni zuwa jam’iyar APC
Gwamna Bassey Otu ya ce kyakkyawan shugabancin Bola Ahmed Tinubu ne ya fara jawo hankalin gwamnoni da manyan ƴan siyasa zuwa APC Wannan kalamai na gwamnan Kuros Riba na zuwa ne bayan!-->…
Read More...
Read More...