Browsing Category
Siyasa
Tinubu ya amince da yin sabbin nade-nade guda hudu
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin mambobi hudu a majalisar gudanarwar Hukumar Raya da Kula da Abubuwan da Aka Samar a kasa (NCDMB).
A wata sanarwa da mai ba!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ban san ko zan tsaya takarar shugabancin kasa a shekarar 2027 ba – Atiku
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa bai san ko zai tsaya takarar shugabancin kasa a shekarar 2027 ba.
Atiku ya yi wannan bayani ne a wata hira da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyoyin ƙwadago sun yi barazanar ɗaukar mataki kan dokar ta-ɓaci Rivers
Ƙungiyoyin ƙwadago na NLC, TUC da JNC reshen jihar Rivers sun yi barazanar ɗaukar mataki muddin gwamnatin Najeriya ba ta janye dokar-ta-ɓaci a jihar Rivers ba.
Shugabannin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An miƙa wa hukumar INEC ƙorafin yi wa Sanata Natasha kiranye
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya, INEC ta karɓi ƙorafi daga wasu daga cikin mutanen yankin Kogi ta Tsakiya, inda suke buƙatar hukumar ta shirya musu zaɓen kiranye ga Sanata!-->…
Read More...
Read More...
Ba lallai ba ne haɗakar ƴan siyasar Najeriya ta yi tasiri – Shekarau
Ɗaya daga cikin jagororin siyasa a arewacin Najeriya, tsohon gwamnan jihar Kano Malama Ibrahim Shekarau, ya ce ba lallai ba ne haɗakar da wasu manyan ƴan siyasar ƙasar ke yi don!-->…
Read More...
Read More...
Kwankwaso ya caccaki Tinubu kan ayyana dokar ta-ɓaci a jihar Rivers
Jagoran jam'iyyar adawa ta NNPP a Najeriya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki Shugaban Ƙasa Bola Tinubu game da dokar ta-ɓaci da ya saka a jihar Rivers da ke kudancin ƙasar.
CIkin wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rantsar da shugabar ƙasa mace ta farko a Namibia
An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar Namibia, wadda ta kafa tarihin zama mace ta farko da za ta jagoranci ƙasar.
Tshohuwar ministar harkokin wajen ƙasar ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyoyin Kwadago sun yi tir da ayyana dokar ta-baci a Jihar Ribas
Kungiyar Kwadago ta kasa, NLC, da Kungiyar ‘Yan Kasuwa ta TUC sun yi tir da ayyana dokar ta-baci a Jihar Ribas tare da dakatar da zababbun shugabannin jihar da shugaba Tinubu ya yi.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Manyan ƴan adawa a Najeriya sun yi fatali da dokar ta-ɓaci a Rivers
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El Rufai da ɗantakarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 ƙarƙashin jam'iyyar Labour, Peter Obi sun yi fatali da matakin Shugaban Najeria na ƙaƙaba dokar!-->…
Read More...
Read More...
Da Dumi-Dumi: Majalisar wakilai ta amince da kudirin dokar haraji
Majalisar Wakilai ta amince da kudirin dokar gyaran haraji a yau Talata. An aike da ƙudirorin hudu na gyaran dokar haraji zuwa Majalisar Dokoki ta Kasa a watan Oktoba 2024.A zaman!-->…
Read More...
Read More...