Browsing Category
Siyasa
Peter Obi ya ziyarci gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed
Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya kai ziyarar tuntuɓa ga gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed.
Cikin wani saƙo da gwamnan ya wallafa a shafinsa na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Wakilan Najeriya za ta fara tsefe rahoto kan ƙudirin dokar haraji
A yau ne Majalisar Wakilan Najeriya za ta fara tsefe rahoton kwamitin sauraron ra'ayin jama'a kan ƙudirin dokar haraji.
Kakakin Majalisar, Hon. Tajudeen Abbas ne ya bayyana haka a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Bukola Saraki ya magantu dangane da dambarwar Natasha da Akpabio
A wani batun kuma Tsohon shugaban majalisar dattawa, sanata Bukola Saraki ya magantu dangane da dambrewar.
Inda ya bayyana lamarin da tasiri da bita da kullin siyasa tare da rashin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dokokin Legas ta sake zaɓen Obasa a matsayin kakakinta
Majalisar Dokokin Jihar Legas da ke kudancin Najeriya ta sake zaɓar Mudashiru Obasa a matsayin kakakinta bayan Mojisola Meranda ta yi murabus.
Matakin na zuwa ne bayan makonnin da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar dattawan arewa ta nemi a yi bincike kan rikicin Natasha da Akpabio
Ƙungiyar dattawan arewacin Najeriya, wato Arewa Consultative Forum ko kuma ACF a taƙaice ta nuna damuwarta kan zargin cin zarafi da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi ga shugaban!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya nemi Majalisar Dattawa ta tabbatar kudirin gyaran haraji ya zama doka
Shugaban Kasa Bola Tinubu, ya bukaci Majalisar Dattawa ta tabbatar da cewa kudirin gyaran haraji da ke gaban Majalisar Dokoki ta Kasa ya zama doka mai amfani da tasiri.
Wannan kira!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban jam’iyyar SDP na kasa ya caccaki manufofin tattalin arzikin Shugaba Bola Tinubu
Shugaban jam’iyyar SDP na kasa, Shehu Gabam, ya caccaki manufofin tattalin arzikin Shugaba Bola Tinubu, yana mai cewa ka iya jefa shi cikin matsala a yunkurinsa na sake tsayawa takara!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya tsammaci sakayyar alheri daga ‘yan Jigawa a zaben 2027 – Gwamna Namadi
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya ce ya kamata Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tsammaci sakayyar alheri daga ‘yan Jigawa a zaben 2027 mai zuwa.
Gwamnan ya bayyana haka ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Har yanzu ina jam’iyyar APC – El-Rufa’i
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ce batun sauya jam'iyyar da ake yaɗawa ya yi ba gaskiya ba ne.
El-Rufai ya yi wannan jawabin ne biyo bayan raɗe-raɗin da ake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PDP ta sanar da ɗage babban taron shugabaninta na ƙasa
Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a kasar nan, ta sanar da ɗage babban taron shugabaninta na ƙasa karo na 99 da ta shirya gudanarwa ranar 28 ga watan Nuwamban da muke ciki.
Cikin wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...