Browsing Category
Siyasa
Rikicin da ke faruwa a jam’iyyar PDP ya ɗauki sabon salo
Rikicin da ya dabaibaye jam'iyyar PDP ya ɗauki sabon salo bayan ɓangarori biyu sun dakatar da junansu daga jam'iyyar.
Ɓangaren shugaban jam'iyyar na riƙo, Umar Damagun ya dakatar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rantsar da sabbin shugabannin kananan hakumomi a Jihar Jigawa
Gwamna Umar Namadi ya rantsar da sabbin zababbun shugabannin kananan hakumomi da aka zaba a karshen makon daya gabata.
An gudanar da rantsuwar ne a safiyar yau litinin a gidan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An sanar da ranar da za a gudanar da zaben Kananan Hukumomi a jihar Nasarawa
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Jihar Nasarawa, ta sanar da ranar da za ta gudanar da zaben Kananan Hukumomi a jihar.
Da yake zantawa da manema labarai a ofishinsa, Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku ya buƙaci a mayar da mulkin Najeriya na karɓa-karɓa
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira da a yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar garambawul domin mayar da mulkin ƙasar na karɓa-karɓa a tsakanin yankunan!-->…
Read More...
Read More...
Har yanzu muna mafarkin samarwa Nijeriya ci gaban da ta ke bukata – GEJ
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya roki ‘yan Nijeriya da kada su sare a ganin ci gaban kasar nan.
Jonathan ya ce har yanzu akwai kyakyawan fatan ganin mafarkin samarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zan iya rantsewa da Ƙur’ani ban saci kuɗin jihar Kaduna ba – Nasir El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce zai iya rantsewa da Ƙur'ani bai saci kuɗi ba a lokacin da yake mulkin jihar.
Ya bayyana hakan ne a wani shiri na gidan rediyon!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutum 2 da kan zargin yunƙurin haifar da tarzoma a zaben gwamnan jihar Edo
Rundunar ‘yansandan Kasar nan ta ce ta kama wasu mutum biyu da take zargi da yunƙurin haifar da tarzoma a zaben gwamnan jihar Edo da ke gudanar a yau Asabar.
Cikin wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta tabbatar da yadda ta kammala shirin zaben gwamna a jihar Edo
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta tabbatar da yadda ta kammala shirin zaben gwamna a jihar Edo da za'a fafata tsakanin jam'iyyu gobe asabar.
Wannan na zuwa yayin da aka samu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matar shugaban ƙasa Remi Tinubu ta kashe kimanin naira miliyan 701 kan tafiye-tafiyen
Gwamnatin Tarayya ta kashe kimanin naira miliyan 701 kan tafiye-tafiyen matar shugaban ƙasa Remi Tinubu, zuwa ƙasashen waje biyar cikin watanni uku, in ji wani rahoto da jaridar!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin zartarwa na jam’iyyar PDP sun tabbatar da Wike a matsayin madugun PDP na jihar Ribas
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya samu nasarar tabbatar da matsayinsa na madugun PDP na Rivers bayan da kwamitin zartarwa NWC ta amince da tsagen shi na zaɓaɓɓun!-->…
Read More...
Read More...