Browsing Category
Siyasa
Najeriya ta soke ba da tallafin karatu zuwa neman ilimi a ƙasashen ƙetare
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar da dakatar da tsarin tallafa wa ɗalibai domin samun damar zuwa ƙetare ƙarin ilimi.Ministan ilimi na ƙasar Tunji Alausa, shi ne ya sanar da wannan!-->…
Read More...
Read More...
Martanin APC kan ‘yanadawan da suka kafa gwamnatin je-ka-na-yi-ka
Jam'iyyar APC mai mulkin kasar ta mayar da martani game da wata gwamnatin je-ka-na-yi-ka da wasu 'yan adawar siyasa suka kafa, da nufin kalubalanta da yin gyara ga manufofin gwamnatin!-->…
Read More...
Read More...
Zulum, ya baiya cewa jami’an tsaro na bayar da gudunmawar aikata miyagun laifuka Nijeriya.
Zulum ya faɗi hakan ne yayin da yake haramta sayar da barasa a birnin Maiduguri da
Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Talata a wajen ƙaddamar da wani kwamitin da aka kafa don!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Gombe zai kara Shimfida wasu manyan Tituna a yankunan karkara
A zaman majalisar zartarwa gwamna Inuwa ya amince da bada aikin wasu Tituna da zasu haɓaka rayuwar mutanen dake zaune a yankunan karkara wanda jimillar tsawon su ya kai kilomita 74 da!-->…
Read More...
Read More...
An sami rashin fahimta tsakanin ƴan majalisa da ministan tsaron Najeriya kan tsaro
Ministan tsaron Najeriya, Mohamamd Badaru Abubakar ya ce sauya dabarun tsaro ne abun da ya kamata a mayar da hankali ba wai taro kan tsaro ba, da majalsair dattawwan ƙasar ta nemi a yi!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya fada sana’ar da zai koma bayan ya kammala wa’adin…
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi magana kan sana'ar da zai koma bayan ya kammala wa'adin mulkinsa. Gwamna Sule ya bayyana shirinsa na komawa sana’ar da ya fara da ita ta!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Ya Fallasa Shirin Kawo Hargitsi, Raba Shi da Kujerarsa
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya koka kan wata maƙarlashiya da ake shirya gwamnatinsa da kuma karan kansa Hyacinth Alia ya bayyana cewa ya gano shirin wasu masu tayar da hargitsi!-->…
Read More...
Read More...
An Shiga Tashin Hankali da Shugaban Ƙaramar Hukuma Ya Sume ana tsaka da Taron APC
Magoya bayan APC sun shiga firgici da tashin hankali da shugaban karamar hukumar Bariga ta jihar Legas, Kolade Alabi ya sume a wurin taron Kolade, wanda shi ne shugaban kungiyar!-->…
Read More...
Read More...
Wata sabuwa: An Kafa Gwamnatin Sa Ido a Najeriya, Za a Bi Diddigin Ayyukan Tinubu
farfesa Pat Utomi ya ƙaddamar da gwamnatin sa ido mai mambobi daga jam'iyyun adawa, domin sa ido kan ayyukan gwamnatin tarayya Utomi ya ce manufofin gwamnati sun ƙara jefa mutane a!-->…
Read More...
Read More...
Yara miliyon ɗaya ne, a jihohin Borno, Adamawa da Yobe ke fuskantar barazanar kamuwa da yunwa-a…
Akalla yara miliyan ɗaya a jihohin Borno, Adamawa da Yobe (BAY) na cikin barazanar kamuwa da matsananciyar yunwa (severe acute malnutrition – SAM) a shekarar 2025, adadi wanda ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...