Browsing Category
Siyasa
Amaechi ya ce a zamaninsu suna kalubalantar gwamnati tare da yin kira ga shugabanci mai gaskiya
Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa shi da tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, da sun tunkari Shugaba Bola Tinubu game da yadda Najeriya ke tafiya a yanzu da!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Wakilai ta yi watsi da wani kudirin gyaran kundin tsarin mulki
Majalisar Wakilai ta yi watsi da wani kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman tilasta raba kujerun Shugaban kasa da mataimakinsa tsakanin shiyyoyin siyasa guda shida na kasar!-->…
Read More...
Read More...
Lamido ya bukaci Shugaba Tinubu da ya biya iyalan MKO Abiola bashi da yake bin Najeriya na Naira…
Tsohon Sakataren Jam’iyyar SDP kuma tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya ce gwamnatin soja ta soke zaben Shugaban kasa na 1993 da MKO Abiola ya lashe ne saboda bashi da yake bin!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban APC na samun caccaka bayan kalamai da ya yi babu matsala idan Najeriya ta koma tsarin…
Shugaban jam’iyyar APC na ci gaba da shan suka da caccaka bayan wasu kalamai da ya yi cewa babu matsala idan Najeriya ta koma tsarin jam’iyya ɗaya.
Kalaman da Abdullahi Umar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
A yau ne kwamitin amintattun babbar jam’iyyar hamayya ta PDP ta rantsar da kwamitin sulhu
A yau ne kwamitin amintattun babbar jam'iyyar hamayya ta PDP ta rantsar da kwamitin sulhu mai ɗauke da membobi 20 a wani mataki na ƙara haɗa kan ƴan jam''iyyar a matakai daban-daban.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku ya soki hukumar EFCC kan tsare tsohon ɗan majalisar wakilai Hon Muhammad Gudaji Kazaure
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya soki hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC kan tsare tsohon ɗan majalisar wakilai ta tarayya, Hon Muhammad Gudaji!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kaddamar da Kwamitin hana rikicin Manoma da Makiyaya.
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kaddamar da Kwamitin hana rikicin Manoma da Makiyaya domin magance rikice-rikicen da ke faruwa a tsakanin wadannan kungiyoyi guda biyu.
Bala!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ganduje ya mayarwa da sule lamido martani akan maganar sauya sheka da zeyi
PDP Za Ta Mutu A Disamba 2025, Ganduje ya mayarwa Lamido martani
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana rahotannin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jigon APC Ya Zargi Gwamnatin Tinubu da Mayar da Su Saniyar Ware a Raba Mukamai
Babba a jam'iyyar APC, Dr. Mohammed Santuraki ya bayyana rashin jin dadinsa a kan yadda gwamnatin tarayya ta yi nadi a NCDC Ya bayyana cewa duk da jiharsa ta Neja ta kawo kuri’u sama!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP ta naɗa Bukola a matsayin shugaban kwamitin sulhu
Kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP tare da tsoffin gwamnonin jam’iyyar sun nada tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya Bukola Saraki, a matsayin shugaban kwamitin sulhu mai mambobi!-->…
Read More...
Read More...