Jigon APC Ya Zargi Gwamnatin Tinubu da Mayar da Su Saniyar Ware a Raba Mukamai

0 172

Babba a jam’iyyar APC, Dr. Mohammed Santuraki ya bayyana rashin jin dadinsa a kan yadda gwamnatin tarayya ta yi nadi a NCDC Ya bayyana cewa duk da jiharsa ta Neja ta kawo kuri’u sama da 375,000 ga Bola Tinubu a zaben 2023, an ware su a nadin da aka yi Dr. Santuraki ya kara da koka wa da cewa sun fi karfin makamai biyu da aka ba jiharsa a hukumar raya yankin Arewa ta Tsakiya

Leave a Reply