Gwamna Uba Sani Ya Kafa Sabon Tarihi, Ya Yi Abin da ba a Taba Yi ba a Najeriya

0 194

Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kafa tarihi a fannan haƙar ma’adanai na Najeriya ta hanyar kafa sabuwar masana’anta Uba Sani ya kafa masana’antar sarrafa lithium wacce ita ce ta farko a Najeriya a ƙauyen Kangimi da ke jihar Kaduna Kwamishinan muhalli da albarkatun ƙasa na Kaduna wanda ya bayyana hakan ya ƙara da cewa jihar ta samu kuɗaɗen shiga daga haƙar ma’adanai a 2024.

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya kafa masana’antar sarrafa lithium ta farko a Najeriya a ƙauyen Kangimi, da ke kan hanyar Kaduna zuwa Jos. Masana’antar da Gwamna Uba Sani ya kafa nada ƙarfin samar da fiye da tan 30,000 na lithium a kowace rana.

Leave a Reply