Browsing Category
Tattalin Arziki
Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya
Ana ci gaba da nuna damuwa kan yiwuwar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya, yayin da ’yan kasuwa da masu amfani da gas ɗin ke fuskantar matsin lamba sakamakon tsadar kaya da!-->…
Read More...
Read More...
Talauci ya ragu daga kaso 91 zuwa 41 a jihar Sokoto
Wani sabon rahoto da hukumar ƙididdiga ta jihar Sokoto ta fitar ya nuna cewa an samu raguwar talauci a jihar, inda ya sauka daga kaso 91 zuwa kaso 41 cikin ’yan shekarun nan.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci gaban lafiyar jihar
Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ta gudanar da zamanta na farko a ranar Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, a ƙarƙashin jagorancin Gwamna Malam Umar A. Namadi, inda ta amince da muhimman!-->…
Read More...
Read More...
Farashin mai ya yi tashin gwauron zabo sakamakon rikicin Hormuz
Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya yi tashin gwauron zabo, bayan da tattaunawar zaman lafiya tsakanin Amurka da Iran ta gagara cimma matsaya, lamarin da ya ƙara tayar da!-->…
Read More...
Read More...
Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200 bayan saukar farashin mai a duniya
Matatar mai ta Dangote Petroleum Refinery ta sanar da rage farashin litar fetur (PMS) zuwa N1,200, bayan da aka samu saukar farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya.
Sabon farashin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban Malissar Dinkin Duniya Yace Majalissar Na Fuskantar Matsalar Kudi
Majalisar Dinkin Duniya na cikin hadarin durƙushewa saboda ƙasashe mambobin ƙungiyar ba su biya kuɗaɗensu ba, in ji shugaban majalisar.
António Guterres ya ce Majalisar Dinkin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
’Yan Sanda Sun Bankaɗo Babbar Kungiyar Masu Satar Katin Waya Ta Intanet
Rundunar ƴan sandan Najeriya tare da haɗin gwiwar Cibiyar Yaƙi da Laifukan Intanet ta Ƙasa (NPF–NCCC) sun bayyana cewa sun bankaɗo wata babbar ƙungiyar masu satar katin waya ta intanet!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin NAHCON ta nemi a dakatar da Shugabansu Farfesa Abdullahi Saleh Usman daga shugabancin…
Abuja, 22 ga Janairu, 2026 – Mambobin kwamitin gudanarwa na Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) sun rubuta takarda ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, suna neman a cire Farfesa!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar ƙididdiga Ta Kasa NBS Tace Farashin Kayayyaki Ya Faɗo Karo Na Biyar Ajere A Watan Agusta
Hukumar ƙididdiga ta kasa, NBS, ta ce farashin kayayyaki ya faɗo karo na biyar a jere a ƙasar, a watan Agusta 2025, lamarin da ya kawo sauƙi ga mutanen ƙasar.
Alƙaluman da hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
FADAR SHUGABAN KASA TA FITAR DA JERIN WADANDA BA ZA SU BIYA HARAJI BA, A FADIN KASAR NAN
Fadar shugaban kasa ta fitar da jerin wadanda ba za su biya haraji ba, a fadin kasar nan.
A wata hira da aka yi da Shugaban kwamitin gyaran haraji, Mr Taiwo Oyedele a tashar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...