Browsing Category
Tattalin Arziki
KUNGIYAR NUPENG TA DAKATAR DA YAJIN AIKI BAYAN CIMMA MATSAYA DA KAMFANIN DANGOTE
Ƙungiyar ƙwadago ta ma'aikatan dakon man fetur da iskar gas a Najeriya, NUPENG ta dakatar da yajin aikin da ta shirya bayan cimma matsaya da kamfanin Dangote Refinery kan ’yancin!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Dino Melaye Ya Ce Ganin Yadda Gwamnatin Tinubu Ke Cin Bashi Nan Gaba Kadan Zata Iya Ciyo…
Tsohon ɗantakarar gwamnn jihar Kogi, Sanata Dino Melaye ya ce ganin yadda gwamnatin tarayya a ƙarƙashin Bola Tinubu ke cin bashi, yana ganin gwamnatin nan gaba za ta iya cin bashi daga!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyoyin Mai Sun Shirya Shiga Yajin Aiki Kan Rikicin Dangote da NUPENG
Ƙungiyar masu rarraba mai da haɗin gas na Najeriya (NOGASA), masu gidajen sayar da mai (PETROAN), da kuma kungiyar direbobi ta (NARTO) sun bayyana aniyarsu ta shiga cikin yajin aikin!-->…
Read More...
Read More...
MAJALISAR WAKILAI TA NUNA DAMUWA KAN KARUWAR BASUKAN DA AKE BIN NAJERIYA
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana damuwa kan karuwar tarin basukan da Najeriya ke karbowa wanda yace ya wuce gona da iri a doka, yana mai cewa hakan na zama!-->…
Read More...
Read More...
Dangote zai gina masana’antar taki ta dala biliyan 2.5 a Habasha
Shahararren attajirin Najeriya, Aliko Dangote, ya kulla yarjejeniya da gwamnatin Habasha domin gina sabuwar masana’antar taki da aka kiyasta za ta lashe dala biliyan 2.5. Za a gina!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ƙaƙaba Harajin Kashi 50 Cikin 100 Kan Kayayyakin Indiya da Ake…
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ƙaƙaba harajin kashi 50 cikin 100 kan kayayyakin Indiya da ake kai wa Amurka, wanda ladabatarwa ne kan ƙasar da ke cikin masu arziki a duniya saboda!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Hon. Mai Mala Buni ya kaddamar da shirin Dashen Bishiyoyi Na Shekarar 2025
Gwamnan jihar Yobe, Hon. Mai Mala Buni ya kaddamar da shirin dashen bishiyoyi na shekarar 2025 a Damaturu babban birnin jihar.
Gwamna Buni ya kuma yi gargadi game da sare itatuwa ba!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta kuma kai tsaye ga gidajen mai a fadin Najeriya
Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta kuma kai tsaye ga gidajen mai a Najeriya daga yau, matakin da ake sa ran zai kawo sauyi a harkar man fetur ta ƙasar.
Kamfanin ya ce!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC) ta bawa gwamnati wa’adin kwana 7 ta mayar wa da ma’aikata…
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC) ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki bakwai domin ta mayar da duk wasu kuɗaɗen ma’aikata da ake zargin an karkatar daga Asusun NSITF tare da!-->…
Read More...
Read More...
Mohammed Malagi ya ce tattalin arzikin Najeriya yana samun tagomashi a idon duniya
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a a Nijeriya, Mohammed Idris Malagi ya ce tattalin arzikin Najeriya yana samun habbaka da yabo daga manyan cibiyoyin kimanta tattalin arziki!-->…
Read More...
Read More...