Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen Fetur da Gas
Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan abubuwan cikin gida, Sanata Joel Onowakpo Thomas, ya sake tabbatar da kudurin Shugaban kasa Bola Tinubu na bunkasa karfin sashin fetur da iskar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin kasar –…
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin kasar, dawo da ƙwarin gwiwar masu!-->…
Read More...
Read More...
Kuɗin da Najeriya ke kashewa wajen shigo da man fetur daga ƙasashen waje ya ragu da fiye da naira…
Hukumar ƙididdiga ta kasa, NBS ta ce kuɗin da Najeriya ke kashewa wajen shigo da man fetur daga ƙasashen waje ya ragu da fiye da naira tiriliyan biyu.
Cikin wani sabon rahoto da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NSCDC da TCN sun hada karfi da karfe domin dalike ayyukan zagon kasa ga kayyayakin wutar…
Hukumar NSCDC da Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na kasa wato TCN sun kulla sabuwar kawance domin kare kayayyakin wutar lantarki daga masu yi wa gwamnati zagon ƙasa.
A wani jawabi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jakadun ƙasashen Yamma guda biyar sun nema Najeriya ta gaggauta gyara dokar laifukan sadawar na…
Jakadun ƙasashen Yamma guda biyar sun bukaci Gwamnatin Tarayyar da ta gaggauta gyara Dokar Laifukan Sadarwa ta Intanet da aka kafa a 2015, suna cewa ana amfani da dokar ne wajen!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar koko(Cocoa) ta kasa
Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar koko ta kasa da kuma raya dukkan harkar noma a ƙasar nan.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sen Kashim Shettima, ne ya bayyana haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tinubu na jefa talakawa cikin mawuyacin hali – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da fifita masu hannu da shuni yayin da take jefa talakawa cikin mawuyacin hali, yana mai bayyana!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu yace yawan jama’ar Najeriya da ke ƙaruwa cikin sauri na buƙatar ingantattun matakan…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yawan jama'ar Najeriya da ke ƙaruwa cikin sauri na buƙatar ingantattun matakan masana'antu domin mayar da wannan dama ta zama riba.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matatar Dangote za ta ci gaba da daidaita farashin fetur duk da hauhawar farashin a kasuwannin…
Matatar Dangote ta tabbatar da aniyar ta na ci gaba da daidaita farashin fetur duk da hauhawar farashin danyen mai a kasuwannin duniya.
Jami’in kula da harkokin yada labarai da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya da jihohi da kananan hukumomi sun raba naira tiriliyan 1 da billiyan 681
A taron rabon kudaden shiga na watan Mayu da aka gudanar a Abuja, gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi sun raba naira tiriliyan 1 da billiyan 681 daga kudaden da aka tara a!-->…
Read More...
Read More...