Browsing Category
Tattalin Arziki
Jakadun ƙasashen Yamma guda biyar sun nema Najeriya ta gaggauta gyara dokar laifukan sadawar na…
Jakadun ƙasashen Yamma guda biyar sun bukaci Gwamnatin Tarayyar da ta gaggauta gyara Dokar Laifukan Sadarwa ta Intanet da aka kafa a 2015, suna cewa ana amfani da dokar ne wajen!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar koko(Cocoa) ta kasa
Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar koko ta kasa da kuma raya dukkan harkar noma a ƙasar nan.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sen Kashim Shettima, ne ya bayyana haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tinubu na jefa talakawa cikin mawuyacin hali – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da fifita masu hannu da shuni yayin da take jefa talakawa cikin mawuyacin hali, yana mai bayyana!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu yace yawan jama’ar Najeriya da ke ƙaruwa cikin sauri na buƙatar ingantattun matakan…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yawan jama'ar Najeriya da ke ƙaruwa cikin sauri na buƙatar ingantattun matakan masana'antu domin mayar da wannan dama ta zama riba.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matatar Dangote za ta ci gaba da daidaita farashin fetur duk da hauhawar farashin a kasuwannin…
Matatar Dangote ta tabbatar da aniyar ta na ci gaba da daidaita farashin fetur duk da hauhawar farashin danyen mai a kasuwannin duniya.
Jami’in kula da harkokin yada labarai da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya da jihohi da kananan hukumomi sun raba naira tiriliyan 1 da billiyan 681
A taron rabon kudaden shiga na watan Mayu da aka gudanar a Abuja, gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi sun raba naira tiriliyan 1 da billiyan 681 daga kudaden da aka tara a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta ci gaba da samar da ruwan sha mai tsafta ga al’ummar jihar
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta ci gaba da samar da ruwan sha mai tsafta ga al’ummar jihar, inda kwamishinan ruwa na jihar, Alhaji Ibrahim Garba Hannin giwa, ya bayyana hakan yayin!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya – NBS ta fitar da rahoton saukar hauhawar farashin kaya a…
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya - NBS ta fitar da rahoton saukar hauhawar farashin kaya a Najeriya, jihohi goma tare da babban birnin Tarayya, Abuja na ci gaba da fama da hauhawar!-->…
Read More...
Read More...
Abdul Samad Rabiu BUA ya sha alwashin ci gaba da rage farashin shinkafa da sauran kayan abinci
Duk da cewa rahoton sabuwar kididdigar hauhawar farashi da Hukumar NBS ta fitar ya nuna sauki a matakin ƙasa, jihohi goma da babban birnin tarayya Abuja na ci gaba da fama da hauhawar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon shirin Zuba Jari a fannin Sauyin Yanayi wato NCIP
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon shirin Zuba Jari a fannin Sauyin Yanayi wato NCIP, domin buɗe ƙofofin fitar dakuɗaɗen kare muhalli da kuma haɓaka ci gaban tattalin arziki!-->…
Read More...
Read More...