Browsing Category
Tattalin Arziki
Bankin Duniya ya shawarci gwamnatin tarayya da su kawo sauye – sauye daga illar hauhawar…
Babban Bankin Duniya ya shawarci gwamnatin tarayya da ta zage damtse wajen aiwatar da sauye-sauye da za su kare mafiya talaucin ‘yan Najeriya daga illar hauhawar farashi.
A cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tattalin arzikin Najeriya a yanzu ya fi muni fiye da lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Buhari
Tsohon mai bai wa Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima shawara kan harkokin siyasa, Dr Hakeem Baba-Ahmed, ya ce halin tattalin arzikin Najeriya a yanzu ya fi muni fiye da lokacin!-->…
Read More...
Read More...
An ƙara wa ƙananan ma’aikatan jihar Edo albashi zuwa N75,000
Gwamnan jihar Edo a kudancin Najeriya ya ƙara yawan albashi mafi ƙanƙanta ga ma'aikata daga N70,000 zuwa N75,000.
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya Nan ya ruwaito Gwamna Monday!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amurka ta cire haraji kan kaya marasa tsada daga China
m
Amurka ta kawo ƙarshen cire haraji kan wasu kayayyaki da ba ma su tsada ba da ake shiga da su ƙasar daga China.
A baya Amurkawa na iya sayan kayayyakin China da ba su haura!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kamfanin CBEX da ake zargin ya gudu da kuɗaɗen jama’a ya dawo aiki
Kamfanin hada-hadar kuɗin Crypto a Najeriya da ake zargin ya gudu da kuɗaɗen jama’a ya dawo aiki.
Ana zargin kamfanin ya damfari mutane sama da dubu 600 yawan kuɗaɗen da ya kai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya na shirin bunkasa tattalin arzikin Najeriya zuwa darajar dala tiriliyan daya
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya ce gwamnatin tarayya na shirin bunkasa tattalin arzikin Najeriya zuwa darajar dala tiriliyan daya a cikin shekara goma masu zuwa.
Domin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zaman majalisar tattalin arzikin kasa bai tabo batun kafa ’yan sandan jihohi ba
A zaman majalisar tattalin arzikin kasa da aka gudanar a fadar shugaban kasa jiya Alhamis, mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima tare da gwamnoni da ministoci ba su tabo batun kafa!-->…
Read More...
Read More...
Talauci a Najeriya zai karu da kashi 3.6 cikin dari – Bankin Duniya
Bankin Duniya ya fitar da rahoto da ke nuna cewa talauci a Najeriya zai karu da kashi 3.6 cikin dari nan da shekara ta 2027, musamman a kasashe masu arzikin albarkatu kamar Najeriya da!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta tallafawa mata da rabon awaki 264 a karamar hakumar Birniwa.
Wannan dai na karashin wani tsari na kiwon dabobi na Gwamnatin jihawa, wanda ke da manufar bunkasa tattalin arzikin mata da iyalai a cewar Kamfanin dillancin labarai.
Mukaddashin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Wakilan Najeriya za ta fara tsefe rahoto kan ƙudirin dokar haraji
A yau ne Majalisar Wakilan Najeriya za ta fara tsefe rahoton kwamitin sauraron ra'ayin jama'a kan ƙudirin dokar haraji.
Kakakin Majalisar, Hon. Tajudeen Abbas ne ya bayyana haka a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...