Browsing Category
Tattalin Arziki
Cire tallafin man fetur ya sa gwamnatina ta ninka kuɗaɗen da take bai wa jihohi – Tinubu
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce cire tallafin man fetur ya sa gwamnatinsa ta ninka kuɗaɗen da take bai wa jihohi daga asusun tarayya sau uku.
Da yake magana yayin taron shugabannin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kamfanin 9mobile ya rasa kwastomomi 6,079 a watanni biyu kacal
Kamfanin sadarwa na 9mobile na ci gaba da rasa kwastomomi, inda mutane 6,079 suka koma wasu kamfanoni a watanni biyu kacal.
Rahoton Hukumar Kula da Sadarwa ta Najeriya (NCC) ya nuna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nijeriya ba ta cikin jerin ƙasashen da suka fi dogaro da lamuni daga IMF a Afirka
Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya fitar da rahoton jerin ƙasashen 10 da suka fi cin bashi a nahiyar Afirka, a lokacin da ƙasashen ke fama da matsanancin bashin da ya dabaibaye su.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar dillalan man fetur ta cimma matsaya da Dangote kan sayen man fetur
Ƙungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN ta ce mambobinta sun cimma matsaya domin fara sayen man fetur daga matatar man Dangote kai-tsaye.
Shugaban ƙungiyar ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Oluremi Tinubu da Nuhu Ribadu za su jagoranci addu’ar neman sauƙi ga Najeriya
Uwargidan shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu za su jagoranci addu'a ta musamman domin neman sauƙin matsalolin da!-->…
Read More...
Read More...
Farfesa Attahiru Jega ya gargadi Nijeriya game da karbar duk shawarwarin da IMF ke bayarwa
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya gargadi Nijeriya game da karbar duk shawarwarin da cibiyoyi na Bretton Woods ke bayarwa, musamman!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu gaban kansa ya yi wajen cire tallafin mai – IMF
Asusun Lamuni na Duniya, IMF ya ce shugaba Tinubu gaban kansa ya yi wajen cire tallafin mai amma asusun bai ba shi shawarar yin hakan ba.
Wannan dai na ɗauke a wata hira da darektar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Masu sayen kayan abinci su ɓoye ne ke haifar da ƙaruwar hauhawar farashin kayan abinci – FCCPC
Hukumar kula da hakkin masu sayayya ta kasa, FCCPC ta zargi masu sayen kayan abinci su ɓoye da haifar da ƙaruwar hauhawar farashin kayan abinci a ƙasar.
Shugaban hukumar, Tunji!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Obasanjo ya nemi shugabanni suyi amfani da tarin albarkatu da Najeriya ke dashi domin ciyar da ita…
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo yayi kira ga shugabannin kasar nan da suyi amfani da tarin albarkatu da kasar ke dashi domin ciyar da ita gaba, yana mai cewa Ubangiji bai!-->…
Read More...
Read More...
Matatar Dangote za ta taimaka wa Afirka wajen fita daga talauci
Dr. Mohamed Ibn Chambas, kwararren dan diplomasiyya kuma wakilin Tarayyar Afirka a shirin "Silencing the Guns," ya bayyana cewa, Matatar Mai ta Dangote, wanda ke da karfin tace ganga!-->…
Read More...
Read More...