Browsing Category
Tattalin Arziki
Nijeriya ta zama ƙasa ta uku wajen karbar bashin Bankin Duniya
Nijeriya ta zama ƙasa ta uku wajen karbar bashin Bankin Duniya bayan karuwar karbar rancen sama da dala biliyan biyu daga 2023 zuwa 2024.
A cewar Bankin Duniya bashin da Nijeriya ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar Ƙwadago za ta yi zaman gaggawa kan karin farashin man fetur
Ƙungiyar Ƙwadago ta kasa, NLC, ta bayyana shirinta na zaman gaggawa dangane da karin kashi 45 cikin 100 a farashin man fetur da Kamfanin Man Fetur na kasa, NNPCL, ya yi kwanan nan.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wata ƙungiya ta soki CBN kan almubazzaranci da kudaden kasar nan
Ƙungiyar CISLAC mai sanya idanu kan ayyukan majalisa a Najeriya ta yi tur da matakin Babban Bankin ƙasar, CBN na zargin facaka da kuɗaɗe masu yawa kan shugabaninsa, lokacin da ake fama!-->…
Read More...
Read More...
An bai wa ‘yan kasuwa wa’adin wata daya da su sauke farashin kayayyaki
Hukumar Kare Hakkin masu sayen kayayyakin more rayuwa ta Tarayya (FCCPC) ta bai wa ‘yan kasuwa da sauran masu ruwa da tsaki a fannin kasuwanci wa’adin wata daya da su sauke farashin!-->…
Read More...
Read More...
Akalla ‘yan Nijeriya 31,800,000 ne ke fama da matsalar karancin abinci sakamakon matsin rayuwa
Akalla ‘yan Nijeriya miliyan 31,800 ne ke fama da matsalar karancin abinci sakamakon tabarbarewar tsaro da cire tallafin man fetur wanda ya haifar da matsi da tsadar rayuwa.
Wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kwato sama da ₦83Bn da $609M da kuma €5.4M tsakanin shekarar 2017 zuwa 2023
Gwamnatin tarayya ta ce ta kwato sama da Naira biliyan 83 da dala miliyan 609 da kuma Yuro miliyan 5.4 tsakanin shekarar 2017 zuwa 2023 lokacin gwamnatin tsohon shugaban kasa!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya umarci ayi amfani da ribar NNPCL domin biyan tallafin man fetur
Shugaban ya kuma amince da dakatar da biyan riba da aka samu a 2024 ga gwamnati don taimakawa da kuɗaɗen da kamfanin zai kashe.
Idan ba’a manta ba a ranar 29 ga watan mayun 2023!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An shawaci Tinubu da ya samar da sabon kundin tsarin mulkin ƙasa
Wasu fitattun masu rajin kishin ƙasa daga sassa daban-daban, ƙarkashin jagorancin tsohon babban sakataren ƙungiyar ƙasashe renon Ingila (Commonwealth), Cif Emeka Anyaoku, sun shawarci!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta tura wa talakawa miliyan 4.3 kudaden tallafi domin rage musu radadin rayuwa
Gwamnatin Tarayya ta ce ta aike wa talakawan kasar miliyan 4.3 kudaden tallafi ta asusun ajiyarsu na banki domin rage musu radadin rayuwa.
Ministan Kudi, Wale Edun ne, ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wadanda ke cin moriyar kasuwar makamashi a Najeriya ne ke yunkurin ganin bayan matatar Dangote
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa wadanda ke cin moriyar kasuwar makamashi a Kasarnan ne ke yunkurin ganin bayan matatar man Aliko Dangote
Wannan na zuwa ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...