Wadanda ke cin moriyar kasuwar makamashi a Najeriya ne ke yunkurin ganin bayan matatar Dangote

0 117

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa wadanda ke cin moriyar kasuwar makamashi a Kasarnan ne ke yunkurin ganin bayan matatar man  Aliko Dangote

Wannan na zuwa ne yayin da rahotanni ajiya Litinin ke bayyana matatar ta Aliko Dangote da aka gina kan bilyoyin Daloli har yanzu bata fara samun danyen man da shugaba Tinubu ya ce a sayar masa da nairar ba.

A tattaunawarsa da manema labarai, tsohon shuigabankasar ya bayyana matatar Dangote a matsayin abin da zai karfafi gwiwar yan Najeriya da wadabada ba yan Najeriya ba. Mahunta a Matatar Dangote a baya-bayannan sun koka kan yanda kamfanonin kasashen ketare suka ki sayarwa matatar danye da kuma yanda kamfanonin suka dorawa matatar farashin da ya haura na kasuwa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: