Browsing Category
Tattalin Arziki
Bankin Microfinance ya tallafawa manoma fiye da 300 a jihar Yobe
Akalla manoma 300 daga sassan kananan hukumomi daban-daban na jihar Yobe ne za su ci gajiyar noma a wannan lokacin, bisa tallafin da bankin Microfinance Bank ya basu, in ji Manajan!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Kwadago ta yi gargadi kan yunkurin dakushe zanga-zangar da ake shirin yi a fadin kasar
Kungiyar Kwadago ta kasa, ta fitar da gargadi kan duk wani yunkuri na tauye hakkin ‘yan Najeriya na bayyana ra’ayoyinsu, musamman dangane da zanga-zangar da ake shirin yi a fadin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta gabatar da buƙatar ƙarin Naira tiriliyan 6.2 akan kasafin kuɗin bana
Gwamnatin Tarayya ta gabatar da buƙatar ƙarin Naira tiriliyan ₦6.2 akan kasafin kuɗi, wajen biyan mafi karancin albashi.
Ministan Kasafin Kudi da Tsare-Tsare na Kasa Atiku Bagudu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar kwadago ta kasa ta yi barazanar rufe aikin ta a kasar nan na tsawon wata guda
A jiya ne kungiyar kwadago ta kasa ta yi barazanar rufe aikin ta a kasar na tsawon wata guda domin nuna adawa da shirin majalisar dokokin kasar na kayyade mafi karancin albashi na!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya amince da raba Naira dubu 50 ga iyalai miliyan 3.6 na tsawon watanni 3
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bada Naira dubu hamsin-hamsin ga iyalai miliyan 3.6 har tsawon wata uku a faɗin Nijeriya.
Wannan na ɗaya daga cikin yarjejeniyoyi da aka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
kotu ta bayar da umarni a ƙwace dala miliyan 1.4 daga hannun Godwin Emefiele
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Legas ta bayar da umarnin a ƙwace dala miliyan 1.4 daga hannun tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele.
Mai shari’a Ayokunle!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattijai tayi watsi da kudirin siyan sabbin jiragen shugaban ƙasa da na mataimakinsa
Shugaban majalisa0r dattijan Najeriya, Godswill Akpabio ya bayyana cewa majalisar ba ta amince da a sayi sabbin jiragen shugaban ƙasar da na mataimakinsa ba.
Akpabio ya yi watsi da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kamfanin Dangote na fuskantar tarnaƙi wajen samun ɗanyen mai a cikin Najeriya
Wani babban jami’in kamfanin man fetur na Dangote ya yi zargin cewa waɗansu manyan kamfanonin man fetur na ƙasashen waje na haifar da tarnaƙi wajen hana shi samun ɗanyen mai a cikin!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya umarci dukkan ma’aikatan gwamnati da suka koma kasashen ketare da aiki da su dawo da…
aa
Shugaban kasa Bola Tinubu ya umarci dukkan ma’aikatan gwamnati da suka koma kasashen ketare da aiki da su dawo da albashin da suke ci gaba da karba zuwa lalitar gwamnati.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan ma’adanai ya gabatar da sabbin sarrfaffen Zinare da aka tace ga shugaba Bola Tinubu a fadar…
A wani muhimmin mataki na haɓaka tattalin arzikin Nijeriya, ministan ma’adanai, Dele Alake, ya gabatar da sabbin sarrfaffen Zinare da aka tace ga shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban!-->…
Read More...
Read More...