Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamnatin tarayya zata samar da cibiyoyin koyar da sana-oi ga matasa kimanin guda uku a jihar Jigawa
Gwamnatin tarayya zata samar da cibiyoyin koyar da sana-oi ga matasa kimanin guda uku a jihar Jigawa dake arewa maso yamma.
Mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan bunkasa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisa ta amince da dokar karin haraji a Kenya
'Yan majalisar dokokin ƙasar Kenya sun amince da dokar ƙara haraji mai cike da cecekuce, wadda kuma ta janyo zanga-zanga a faɗin ƙasar.
Kudirin ya samu gagarumin rinjaye a lokacin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An tsawaita rajistar takardar lasisin harkokin man fetur na shekarar 2024 da kwanaki 10
Hukumar da ke sa ido kan harkokin man fetur ta kasa NUPRC, ta sanar da tsawaita rajistar takardar lasisin 2024 da kwanaki 10.
Babban Jami’in Hukumar, Engr. Gbenga Komolafe, wanda ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ƙirƙiri asusu na kimanin $100Bn don ingantawa da kuma adana abubuwan tarihi a Najeriya
Ministar Al’adu, Hannatu Musa-Musawa, ta bayyana ƙirƙirar asusun faɗaɗa tattalin arziki na dala biliyan 100 don inganta da kuma adana abubuwan tarihi na gwamnatin shugaba Bola Tinubu.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gidaje sama da 100 ne suka rushe sakamakon wani ruwan sama da guguwa da aka sheka a Ƙaramar hukumar…
Gidaje sama da 100 ne suka rushe yayinda dukiyoyi masu tarin yawa suka salwanta sakamakon wani ruwan sama da guguwa da aka sheka a Ƙaramar hukumar Kaugama
Tuni dai mazauna garin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Kananan Hukumomi ta nuna damuwa kan shirin biyan mafi karancin albashi na N62,000
Kungiyar Kananan Hukumomin kasar nan ta nuna damuwa kan shirin biyan mafi karancin albashi na N62,000, inda ta dage cewa idan har aka amince da biyan albashin na iya kawo cikas da kuma!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya zata ciyo bashin dala miliyan 500 daga Bankin Duniya
Gwamnatin Tarayya na neman rancen dala miliyan 500 daga Bankin Duniya domin bunkasa ababen more rayuwa da hanyoyin karkara da bunkusa kasuwancin noma a fadin kasar nan.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu ya ce sauye-sauyen da Gwamnatinsa ta yi ya zama dole wajen gyara tattalin arzikin…
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya ce sauye-sauyen da gwamnatinsa ta yi ya zama dole wajen gyara tattalin arzikin kasar, duk kuwa da kara wahalhalun da ake fuskanta da ke janyo fushin!-->…
Read More...
Read More...
Atiku Abubakar ya caccaki jam’iyyar (APC) kan matsalolin tattalin arzikin da Najeriya ke…
Yayin da Najeriya ke murnar cika shekaru 25 da komawa kan tafarkin dimokradiyya, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya caccaki jam'iyyar (APC) kan!-->…
Read More...
Read More...
kungiyoyin kwadago zasu jira hakuncin shugaban kasa kan mafi karancin albashin da kwamatin ta…
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa NLC Joe Ajaero yace gamayyar kungiyoyin kwadago zasu jira hakuncin shugaban kasa Bola Tinubu kan daftarin shawarwari, kan mafi karancin albashi da!-->…
Read More...
Read More...