Browsing Category
Tattalin Arziki
Tace danyen mai a Najeriya ba zai sa farashin man fetur ya ragu da ₦300 kan kowace lita ba –…
Wani sashe na masu sayar da man fetur sun karyata ikirarin da rahotannin ke yi na cewa, tace danyen mai a cikin gida na iya tilasta farashin man fetur ya ragu da ₦300 kan kowace lita.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tattalin arzikin kasar Najeriya na kan hanyar farfadowa
Masana masana'antu da manazarta harkokin kudi sun yi nuni da cewa, tattalin arzikin kasar nan na kan hanya mai karfi, wacca kuma zata don farfado da tattalin arzikin kasar, kuma mafi!-->…
Read More...
Read More...
Cire tallafin man fetur na daga cikin dalilan da suka haddasa matsalar abinci a Najeriya
Hakan dai na faruwa ne yayin da manoman suka dora laifin cire tallafin man fetur da ya kara tsadar safarar kayan amfanin gona, da rashin tsaro da ya ke ci gaba da kawo cikas ga noma a!-->…
Read More...
Read More...
George Akume ya bukaci ‘yan Najeriya da su kwantar da hankulansu duk da kalubalen da ake fuskanta
Sakataren gwamnatin tarayya Sen. George Akume, ya bukaci ‘yan Najeriya da su kwantar da hankula duk da kalubalen da ake fuskanta na tattalin arziki.
Akume ya bayyana haka ne a Abuja!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin da aka kafa domin bincikar El-Rufa’i ya miƙa sakamako
Kwamitin da Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa kan nazari game da kuɗaɗen da aka kashe a gwamnatin da ta gabata a jihar ya miƙa sakamakon bincikensa a yau.
Cikin shawarwarin!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An roƙi Joe Biden da yasa baki Najeriya ta saki jami’in Binance
Wakilan Majalisar Dokokin Amurka 16 sun roƙi Shugaba Joe Biden da ya shiga tsakani don ganin an saki babban jami’in kamfanin hada-hadar kuɗin intanet, Binance, Tigran Gambaryan, wanda!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyoyin Manoma a jihar Nasarawa za su amfana da tallafin $25,000 domin bunkasa harkar Noma
Kungiyoyin Manoma a jihar Nasarawa za su amfana da tallafin dalar Amurka 25,000 domin bunkasa harkar Noma a fadin jihar.
Da yake jawabi kan kan lamarin, Gwamnan Jihar Nasarawa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta zuba jarin sama da Naira Biliyan 5 a ayyukan tallafawa manoma
Gwamnatin Mallam Umar Namadi ta ce ta zuba jarin sama da Naira biliyan 5 a ayyukan tallafawa manoma domin karfafa samar da abinci.
Namadi ya bayyana haka ne a Dutse a jawabin da ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rufe wani wurin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a Abuja
Gwamnatin tarayya ta rufe wani wurin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a yankin Gaube, dake karamar hukumar Kuje a babban birnin tarayya Abuja, inda ta cafke wasu mutane uku da ake!-->…
Read More...
Read More...
Matatar mai ta Fatakwal za ta fara hako mai a cikin wata mai zuwa
Wani rahoto da kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fitar ya nuna cewa matatar mai ta Fatakwal za ta fara hako mai a cikin wata mai zuwa, in ji karamin ministan albarkatun man fetur!-->…
Read More...
Read More...