Browsing Category
Tattalin Arziki
EFCC ta kama wasu ma’aikatan kamfanin chanji a babbar kasuwar Wuse Zone 4 dake Abuja
Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC a ranar Talata sun kama wasu ma’aikatan h Bureau De Change a babbar kasuwar Wuse Zone 4.
‘Yan sandan sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NLC ta bukaci CBN ya gaggauta janye sabon harajin da ya kaddamar kan harkar tsaro ta yanar gizo
Kungiyar Kwadago ta kasa NLC, ta yi watsi da sabon harajin da babban bankin kasa CBN ya kaddamar kan harkar tsaro ta yanar gizo, inda ta bukaci a janye ta cikin gaggawa.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta shirya tsaf don fitar da Naira daga duk wani dandamali na crypto
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar hada-hadar hannayen jari, ta shirya tsaf don fitar da naira daga duk wani dandamali na crypto a daidai lokacin da gwamnati ke kara kaimi wajen!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirinta na sake duba farashin lasisin hakar ma’adanai
Gwamnatin tarayya ta bakin ma’aikatar bunkasa ma’adanai ta kasa, ta bayyana shirinta na sake duba farashin lasisin hakar ma’adanai da sauran kudaden da masu aikin hakar ma’adanai ke!-->…
Read More...
Read More...
Sauye-sauyen tattalin arzikin da shugaba Bola Tinubu yayi ne ya fardado da Najeriya daga durkushewa
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ce sauye-sauyen tattalin arzikin da shugaba Bola Tinubu ya yi a shekara daya ya fardado da kasar nan daga durkushewa.
Ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya nuna rashin jindadinsa kan mafi karacin albashi na Naira 615,000
Shugaba Bola Tinubu ya nuna rashin jindadinsa kan mafi karacin albashi na Naira 615,000, ya bayyana hakan ne a jawabinsa yayin bikin ranar ma’aikata ta duniya na bana a Abuja.
Haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta shirya tsaf domin bayar da cikakkiyar dama ga matatar man fetur ta Dangote
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewar ta shirya tsaf domin bayar da cikakkiyar dama ga matatar man fetur ta Dangote wadda zata na tace gangar danyen mai dubu 650 a duk rana.
Gwamnatin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya a yanzu ta yi kaurin suna wajen samar da tsare-tsaren takurawa talaka –…
Tsoshon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya shiga sahun masu tausayawa ma’aikatan Najeriya, inda ya ce, suna aiki karkashin gwamnatin da tai kaurin suna wajen samar da!-->…
Read More...
Read More...
Rayuwar ‘yan Najeriya ta shiga cikin matsanancin halin kunci karkashin gwamnatin Tinubu –…
A yayin da Najeriya ta shiga sahun sauran kasashen duniya wajen murnar zagayowar ranar ma’aikata, Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC, da Kungiyar ‘Yankasuwa, TUC, sun bayyana rayuwar!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar NUJ ta shawarci gwamnatin tarayya da ta kawo karshen matsalar karancin man fetur
Kungiyar ‘yan jarida ta kasa NUJ, reshen jihar Oyo ta shawarci gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ta samar da mafita mai dorewa kan matsalar!-->…
Read More...
Read More...