Browsing Category
Tattalin Arziki
Kungiyar kwadagon ta kasa ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta bayyana sabon mafi karancin albashi
Kungiyar kwadagon ta kasa ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta bayyana sabon mafi karancin albashi a ranar 1 ga watan Mayu. Mataimakin shugaban kungiyar kwadago ta kasa, Tommy Etim,!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Wakilai ta bayyana dalilan da suka sa ta wanke Alhaji Mohammed Bello Koko
Majalisar Wakilai ta bayyana dalilan da suka sa ta wanke Shugaban Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya NPA, Alhaji Mohammed Bello Koko daga zarge-zargen badaqalar bashin naira!-->…
Read More...
Read More...
An samar da akalla jami’ai 951 na hukumar bada tsaro ga farin kaya don gudanar da bikin sallah a…
Rundunar bada tsaro ga farin kaya ta kasa reshen jihar Anambra, ta ce ta tura akalla jami’ai 951 don kare muhimman kadarorin kasa da wuraren ibada a fadin jihar a yayin bikin karamar!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya nemi haɗin kan masu ruwa da tsaki domin a kawo ci gaba mai ɗorewa a Najeriya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya roƙi masu ruwa da tsaki a harkokin kasuwanci a Najeriya da su zo a haɗa kai domin a kawo ci gaba mai ɗorewa a ƙasar nan.
Shugaba Tinubu, ya yi wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Kebbi ta kaddamar kwamitin binciko abubuwan da suka faru na fasa rumbun gwamnati
Gwamnatin jihar Kebbi ta kaddamar da wani kwamiti mai mutane 13 da aka dorawa alhakin binciko abubuwan da suka faru na satar kayan abinci da kuma tsara dabarun yadda za’a hana faruwar!-->…
Read More...
Read More...
Babu wanda zai tsira, hatta da tsoffin gwamnoni – Shugaban EFCC
Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Ola Olukoyede ya ce yaki da cin hanci da rashawa da ya ke jagoranta bai mayar da hankali kan masu damfara ta yanar!-->…
Read More...
Read More...
Wasu mazaunan jihar Kebbi sun wawashe kayan abincin da ke cikin wani gidan ajiyar kaya na gwamnati
Wasu mazaunan jihar Kebbi sun auka cikin wani gidan ajiyar kaya na gwamnati a unguwar Bayan Kara cikin Birnin Kebbi, inda suka wawashe buhunhunan kayan abincin da ke ciki.
Mutanen!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NEMA ta shirya domin raba kayayyakin abinci wanda hakumar jin kai da kasar saudiyya ta samar
Hakumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta shirya domin raba kayayyakin abinci wanda hakumar jin kai da kasar saudiyya ta samar, inda ake sa ran gidauniyar tallafin jin kai da!-->…
Read More...
Read More...
An kafa jam’iyyar Labour ne domin bunkasa muradun ma’aikata da ‘yan fansho – Ayuba Wabba
Tsohon shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya, Ayuba Wabba ya ce an kafa jam’iyyar Labour ne domin bunkasa muradun ma’aikata da ‘yan fansho na Najeriya.
Wabba ya bayyana haka ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta umurci Binance da ya bai wa EFCC bayanan duka masu hada-hadar kudade ta shafin a Najeriya
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta umurci Kamfanin hada-hadar kudi Binance da ya bai wa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa Cikakkun bayanai kan duka mutanen da suke hada-hadar!-->…
Read More...
Read More...