Browsing Category
Tattalin Arziki
Majalisar dattawa ta musanta rahotannin dake cewa zatayi bincike a matatun man kasar nan
Majalisar dattawa ta kasa ta yi watsi da rahotannin kafafen yada labarai da ke ikirarin cewa za ta bankado duk wani ba daidai ba dake da alaka da kwangila a ayyukan gyaran matatun man!-->…
Read More...
Read More...
Addu’a ce babban makamin magance matsin rayuwa da jama’a ke fuskanta a fadin Najeriya
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya bayyana addu’a a matsayin babban makamin magance matsalolin wahalhalun da jama’a ke fuskanta a fadin kasa.
Yayi wannan jawabi ne yayi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An amince da bayar da Ton 42,000 na hatsi don rabawa ga marasa galihu
Ministan noma da samar da abinci, Sanata Abubakar Kyari, ya ce metric ton 42,000 na hatsi, da aka amince a fitar kwanan nan don rabawa ga marasa galihu na kasar nan za a bayar da shi!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya zata kafa hukumar ƙayyade farashin kayan masarufi a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ce tana aiki domin kafa hukumar ƙayyade farashin kayayyakin abinci a matsayin maslaha ga hauhawar farashin kayan masarufi a ƙasar.
Ana sa ran hukumar za ta yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Kwadago ta nemi ₦1,000,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi
Kungiyar Kwadago na neman a biya ma’aikatan gwamnati Naira Miliyan daya a matsayin sabon mafi karancin albashi, in ji shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC), Kwamared Joe Ajaero.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An shawarci gwamnatin tarayya da ta cire tallafin wutar lantarki baki daya
Asusun bayar da lamuni na majalisar dinkin duniya IMF ya shawarci gwamnatin tarayya da ta cire tallafin wutar lantarki baki daya, duk da matsi da tsadar rayuwa da yan najeriya ke!-->…
Read More...
Read More...
Kamata yayi a zargi Janar Muhammadu Buhari kan yadda ya mulki Najeriya – Muhammadu Sanusi
Tsohon gwamnan babban bankin kasa CBN Muhammadu Sanusi yace maimakon yan najeriya su rika dora alhakin matsin tattalin arzikin da ake fuskanta, kamata yayi a zargi tsohon shugaban kasa!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu yace gwamnatin sa ta himmatu matuka wajen wadata kasar nan da abinci
Shugaban kasa Bola Tinubu yace gwamnatin sa ta himmatu matuka wajen wadata kasar nan da abinci ta yanyar bunkasa ayyukan noma, domin ganin ta tsaya da kafarta wajen samar da abinci,!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar kiristoci ta ce illar tabarbarewar tattalin arziki ba abu ne da talakawa zasu iya jurewa ba
Kungiyar kiristoci ta Najeriya CAN ta ce illar tabarbarewar tattalin arziki da ake fama da ita a kasar na zama abin da ba zai iya jurewa ga talakawan Najeriya ba.
Kungiyar a jihohin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PRP ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta shawo kan matsalar tattalin arziki
Jam’iyyar People’s Redemption Party, PRP, ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta shawo kan matsalar tattalin arziki da tabarbarewar matsalolin tsaro a kasar nan.
Mukaddashin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...