Browsing Category
Tattalin Arziki
Kungiyar kwadago ta soki matakan da Tinubu ke dauka kan tabarbarewar tattalin arzikin Najeriya
A ranar Alhamis din da ta gabata ne kungiyar kwadago ta Najeriya ta yi suka ga matakan da shugaba Bola Tinubu ke dauka kan tabarbarewar tattalin arzikin da kasar ke fama da shi, wanda!-->…
Read More...
Read More...
Kwamatin tsare-tsare kan tattalin arziki na babban bankin kasa CBN zasu gudanar da taro
Babban bankin kasa CBN yace kwamatin tsare-tsarensa kan tattalin arziki zasu gudanar da taro karo na farko karkashin jagorancin gwamnan babban bankin Olayemi Cardoso a ranakun litinin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati zata biya ₦1,001,000,600,000 a matsayin tallafin wutar lantarki
Gwamnatin tarayya zata biya naira triliyan 1 da miliyan dubu 600 a matsayin tallafin wutar lantarki ga kostomomi a wannan shekarar ta 2024, yayin da hakumar dake lura da wutar lantarki!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kungiyar Hijrah ta kasa ya nemi Tinubu ya fadada yaki da cin hanci da rashawa
Shugaban kungiyar Hijrah ta kasa, Farfesa Lanre Yusuf Badmas, ya yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya fadada yaki da cin hanci da rashawa ga sauran ma’aikatu da ministocin da!-->…
Read More...
Read More...
Matatar man Dangote ta fara aiki
Rahotonni sun bayyana cewa matatar mai ta Dangote wadda aka ƙaddamar tun a bara ta fara aiki a wannan Juma’ar.
Babbar matatar da ke birnin Legas ta fara aikin ne bayan kammala ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban hukumar EFCC yayi gargadin cewa babu wani wanda yafi karfin hukumar ta bincike shi
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC Ola Olukoyede, yayi gargadin cewa babu wani wanda yafi karfin hukumar ta bincike shi.
Ola Olukoyede, ya yi wannan gargadin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kafin karshen watan nan za’a kammala gwajin hako ganga dubu sittin a matatar mai ta garin fatakwal
Kamfanin mai na kasa NNPC ya sanar da cewa kafin karshen watan nan za’a kammala gwajin hako ganga dubu sittin a matatar mai ta garin fatakwal.
Mai magana da yawun kamfanin Femi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba’a samu nasara ba a tattaunar mu da gwamnatin tarayya kan batun mafi karancin albashi
Kungiyar Kwadago ta masu masana’antu TUC, ta bukaci gwamnatin tarayya ta yi amfani da yarjeniyoyin da suka cimma a shekarar da kungiyoyin kwadago a shekarar 2023, musamman batun mafi!-->…
Read More...
Read More...
EFCC ta kama tare da tsare shugabar hukumar zuba jari ta kasa Halima Shehu
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta kama tare da tsare shugaban hukumar zuba jari ta kasa Halima Shehu.
Manema labarai sun ruwaito cewa kamen nata na zuwa ne sa’o’i kadan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
EFCC ta gayyaci tsohuwar ministar jin-kai, Sadiya Umar Farouk kan zargin ta da karkatar ₦37Bn
Hukumar Yaki Da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Zagon Kasa (EFCC), ta gayyaci tsohuwar ministar jin-kai, Sadiya Umar Farouk, kan zargin ta da karkatar da sama da Naira biliyan 37.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...