Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamnatin tarayya tace tana shirin sake fasalin kamfanin rarraba wutar lantarki
Gwamnatin tarayya tace tana shirin sake fasalin kamfanin rarraba wutar lantarki na kasar nan domin yayi dai-dai da dokar kamfanin na shekarar 2023.
Ministan wutar lantarki Adebayo!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sake fasalin kudi da gwamnatin da ta shude tayi ya durkusar da manoma a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ce tsarin sake fasalin takardar naira da gwamnatin da ta shude tayi ya sanya manoma cikin matsalar durkushewa.
Batun sake fasalin naira ya taso ne a zauren!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya na iya waiwaitar Majalisar kasa domin yin duba kan kasafin kudin 2024
Ministan Kudi, Wale Edun, ya ce Gwamnatin Tarayya na iya waiwaitar Majalisar kasa domin kara duba kan karin kudaden shiga a kasafin kudin 2024 idan kasar ta samu ingantaccen tsarin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya na duba yiwuwar hada gwiwa da bankin duniya domin bunkasa fannin hakar ma’adanai
Gwamnatin tarayya ta hannun ma’aikatar bunkasa ma’adanai tana duba yuwar ta hada gwiwa da bankin duniya domin bunkasa fannin hakar ma’adanai a kasar nan.
Wannan na kunshe ne a cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bar bashin Naira tiriliyan 1.5 a ma’aikatar Ayyuka
Ministan Ayyuka, David Umahi ya ce Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bar bashin Naira tiriliyan 1.5 a ma’aikatar.
Umahi ya ce ma’aikatar ta kafa kwamitoci shida saboda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasafin kudin shekarar 2024 ba zai fuskanci maimaicin ayyuka ba – Philip Agbese
Mataimakin kakakin majalisar wakilai,ta kasa Philip Agbese, ya ce kasafin kudin shekarar 2024 ba zai fuskanci maimaicin ayyuka ba.
Da yake magana a cikin shirin Sunrise Daily na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Femi Gbajabiamila ya musanta ware masa makudan kudade daga cikin kasafin kudin shekarar 2024
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Femi Gbajabiamila, ya musanta labarin da ake yadawa a yanar gizo cewa an ware masa makudan kudade daga cikin kasafin kudin shekarar 2024!-->…
Read More...
Read More...
Nan gaba kada Najeriya zata samu ababan hawa masu amfani da hasken rana
Gwamnatin tarayya tace nan gaba kada Najeriya zata samu ababan hawa masu amfani da hasken rana mafi girma a Nahiyar Afrika.
Da yake jawabi a taron koli kan sauyin yanayi na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rashin danganata ta kusa tsakanin Jamhuriyar Benin da Najeriya na kawo cikas ga cigaban kasashen…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yace rashin danganata ta kusa tsakanin Jamhuriyar Benin da tarayya Najeriya na kawo cikas ga cigaban kasashen biyu.
Bola Ahmed Tinubu ya fadi haka ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu da Kashim zasu kashe sama da ₦10.13Bn a matsayin kudin abinci da tafiye-tafiye
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakin sa Kashim Kashim zasu kashe sama da Naira Bilyan 10.13 a matsayin kudin abinci da tafiye-tafiye, kamar dai yadda kasafin kudin shekarar!-->…
Read More...
Read More...