Browsing Category
Tattalin Arziki
Dalilin gurfanar da Muhuyi Magaji a gaban kuliya
Hukumar da’ar ma’aikata ta bayyana dalilin da ya sa ta gurfanar da shugaban hukumar korafe-korafe da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji a gaban kuliya.
An gurfanar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware N2Bn a cikin kasafin kudi na shekarar 2024 domin gudanar da wasu…
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware kudi naira biliyan biyu a cikin kasafin kudi na shekarar 2024 domin gudanae da wasu manyan aikin titunan jihar.
Gwamna Malam Umar Namadi shine ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta yi kira da a kara yawan kudaden da ake baiwa ‘yan majalisa
Majalisar dattawa ta yi kira da a kara yawan kudaden da ake baiwa ‘yan majalisar a matsayin kudaden ayyukan mazabu.
Haka nan Majalisar Dattawa ta yi kira da samar da wani kudiri na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Godwin Emefiele ya ki amsa tuhumar da ake masa kan almundahana da wasu makudan kudade
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, a gaban kuliya, a kan tuhume-tuhume shida da suka shafi almundaha kan sayen wasu!-->…
Read More...
Read More...
NNPC ya dawo da hako ganga 275,000 na man fetur a kowace rana
, biyo bayan warware takaddamar da ta kunno kai tsakanin kamfanonin mai da kungiyoyin kwadago.
A jiya ne dai kamfanin na NNPC ya kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin kamfanin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana kudirin ta na inganta fannin noma da samar da abinci a kasar nan
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ne ya bayyana haka jiya a wurin taron fadada harkokin noma a Afrika karo 6 wanda ya gudana a Abuja.
Shugaban wanda ya samu wakilcin karamin Ministan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An yabawa gwamnatin jihar Jigawa bisa shigo da alumma cikin tsare tsaren kasafin kudi
Kungiyar kyautatuwar zaman jama-a mai rajin shugabanci na kwarai Exceptional Leadership and Integrity Promotion Initiatives ta yabawa gwamnatin jihar Jigawa bisa shigo da alumma cikin!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta kare karin kasafin kudi na Naira biliyan 18 a majalisar dokokin tarayya
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta kare karin kasafin kudi na Naira biliyan 18 a majalisar dokokin tarayya, da nufin magance matsalar walwala da jin dadin ma’aikata da!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu na shirin karbo bashin $7.8Bn da kuma £100M
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya nemi amincewar majalisar dattijai domin shirin karbo bashin dala biliyan 7.8 da kuma euro miliyan 100 a bashin waje na 2022-2024.
Shugaban kasar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya zata kai ga hakar ganga Milyan 1.8 a kowacce rana
Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio yace sannu a hankali Najeriya zata kai ga tsarin kungiyar kasashe masu arzikin Man Fetur ta OPEC na hakar ganga Milyan 1.8 a kowacce rana.
!-->!-->…
Read More...
Read More...