Browsing Category
Tattalin Arziki
EFCC na ci gaba da yi wa tsohon gwamnan na CBN tambayoyi
Hukumar Yaki da yi wa Tatalin Arzikin kasa Ta'annati (EFCC) ta tsare tsohon gwamnan Babban Bankin kasa, Godwin Emefiele, bisar zargin tafka almundahana a yayin da yake rike da!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Zartaswa ta Tarayya ta amince da kafa Asusun jin kai don yaki da Talauci
A wani labarin kuma Majalisar Zartaswa ta Tarayya ta amince da kafa Asusun jin kai don yaki da Talauci.
Ministar harkokin jin kai da yaki da fatara, Betta Edu ce ta bayyana haka a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 16,000 ne zasu ci gajiyar tallafin rage radadi a karamar hakumar Malam Madori
Kwamatin rabon tallafin na jiha, karkashin jagorancin kwamishiniyar harkokin mata Hajiya Hadiza Abdulwahab ta bayyana haka lokacin kaddamar da rabon buhunan shinkafa, masara da taliya!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Borno ta yi rabon tallafin da yakai Naira miliyan 125 ga iyalai sama da 40,000
A jiya Alhamis Gwamna jihar Borno Babagana Zulum ya jagoranci rabon tallafi ciki har da abinci da saura kayayyaki na Naira miliyan 125 ga iyalai sama da 40,000 a Karamar Hukumar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta nemi gwamnatocin jihohi su bada kadada 50 domin gina gidaje ga yan kasa
Ministan gidaje da raya karka Ahmed Dangiwa ne ya yi wannan kiran a lokacin da gwamnan jihar Taraba Dr Agbu Kefas ya kai masa ziyarar ban girma jiya a Abuja.
Ya ce shirin gwamnati!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattijai ta yi watsi da wani kudiri na neman sake bude iyakokin Najeriya da Nijar
A jiya ne majalisar dattijai ta yi watsi da nazarin wani kudiri na neman sake bude iyakokin Najeriya da Nijar.
A watan Agusta ne gwamnatin tarayya ta rufe dukkan iyakokinta na kasa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hadaddiyar daular larabawa UAE ta bayyana shirin ta na hadin guiwa da gwamnatin tarayyar Najeriya
Hadaddiyar daular larabawa UAE ta bayyana shirin ta na hadin guiwa da gwamnatin tarayyar Najeriya domin magance kalubalen ayyukan jin kai da talauci a kasa.
Jakadan na UEA a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattijai ta fara aikin yi wa dokar Hukumar Kula da Zuba Jari ta Kasa kwaskwarima
Kudurin dokar wanda Sanata Opeyemi Bamidele ne ya gabatar da ita, na neman mayar da hukumar daga ma’aikatar jin kai da yaki da talauci zuwa fadar shugaban kasa.
Shugaban majalisar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta musanta cewa za’a dawo da tallafin man fetur
Gwamnatin tarayya ta musanta sake dawo da tallafin man fetur, bayan da rahotanni suka bayyana cewa tana ware dimbim kudade wajen biyan dillalan mai don kauce wa tashin farashin.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
kungiyar kwadago ta NLC ta fara tattaunawa da gwamnarin jihar Jigawa kan bukatunsu
Biyo bayan dakatar da yunkurin tsunduma yajin aikin gama gari a fadin kasa da kungiyar kwadago ta NLC reshen jihar Jigawa, ta fara tattaunawa da gwamnarin jihar Jigawa kan bukatunsu,!-->…
Read More...
Read More...