Browsing Category
Tattalin Arziki
Atiku ya musanta amfana da kwangilar dake tsakanin kamfanin dake lura da jiragen ruwa da kuma…
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya musanta cewa babu wani abu da ya amfana dangane da dawo da kwangilar dake tsakanin kamfanin dake lura da jiragen ruwa da!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta gayyaci Dele Alake ya bayyana a gaban kwamitin majalisar mai kula da ma’adanai
Majalisar dattawa ta gayyaci ministan ma’adanai, Dele Alake, da ya bayyana a gaban kwamitin majalisar mai kula da ma’adanai ranar Laraba ta mako mai zuwa.
Ana sa ran ministan zai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sabon tsarin mafi karancin albashi zai fara aiki daga ranar 1 ga Afrilu, 2024
Gwamnatin tarayya a jiya Alhamis ta ce sabon tsarin mafi karancin albashi zai fara aiki daga ranar 1 ga Afrilu, 2024.
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na kasa Idris!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya zata samar da kamfanoni masu zaman kan su kan kudi Naira Tirilayan 27.5
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatin tarayya zata samar da kamfanoni masu zaman kan su domin samar da kudaden da za’a yi ayyukan raya kasa a cikin kasafin kudin shekarar 2024!-->…
Read More...
Read More...
An fara bincike kan zargin karkatar da kudaden tallafin annobar korona
Kwamitin Majalisar Wakilai na kasa, ya kaddamar da fara cikakken bincike kan zargin karkatar da kudaden tallafi na annobar COVID-19 daga ma’aikatu, da sassan hukumomin gwamnati.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta gargadi manoma kan sayarwa ko karkatar da kayayyakin noman rani da aka basu
Gwamnatin tarayya ta gargadi manoma kan sayarwa ko karkatar da kayayyakin noman rani na shekarar 2023 da aka basu.
Ministan noma da samar da abinci Sanata Abubakar Kyari shine ya yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya gaji matsalolin tabarbarewa tattalin arziki ne daga tsohuwar gwamnati – Charles…
Gwamnan jihar Anambra Farfesa Charles Soludo, ya bayyana cewa shugaba Tinubu ya gaji matsalolin tabarbarewa tattalin arziki ne daga tsohuwar gwamnatin da ya gada.
Soludo ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 200 masu bukata ta musamman ne suka amfana da tallafin N2,000,000 a karamar hukumar…
Akalla mutane 200 masu bukata ta musamman ne suka amfana da tallafin Naira Milyan 2 a karamar hukumar Guri, wanda Sanatan Jigawa ta gabas Ahmed Abdul Hamid ya samar.
Mataimakin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yarjejeniyar iskar gas tsakanin Najeriya da Jamus zata Inganta wutar lantarki nan da shekarar 2024
Ministan Harkokin cikin gida Ambasada Maitama Tuggar, yace yarjejeniyar iskar gas tsakanin Najeriya da Jamus, zata Inganta wutar lantarki nan da shekarar 2024.
Maitama Tuggar ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta soke lasisin ma’adanai sama da 1,000 a fadin Najeriya
Ministan ma’aikatar ma’adinai, Ola dele Alake, ya sanar da soke lasisin hakar ma’adinai a wurare dubu 1, da 633 tare da gargadin kamfanonin da su gaggauta ficewa daga wurin.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...