Browsing Category
Tattalin Arziki
Darajar Naira ta yi faduwar da ba’a taba ganin irin ta ba tun shekarar 1999
Ta cikin wani dogon jawabi da kididdiga da mujallar tattalin arziki ta Bloomberg ta fitar ta ce shekaru kusan 25 kenan rabon da dala ta tumurmusa Nairar a kasuwar chanji.Mujallar bata!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati na baza ta dena aiki tukuru ba wajen farfado da tattalin arzikin kasar nan
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatin sa baza ta dena aiki tukuru ba, wajen farfado da tattalin arzikin kasar nan da samar da damar-maki ga matasa, domin damawa da su a!-->…
Read More...
Read More...
Ina sane da irin sadaukarwar da ‘yan Najeriya ke yi game da sauye-sauyen da gwamnatina ke…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce yana sane da irin sadaukarwar da 'yan Najeriya ke yi game da sauye-sauyen da gwamnatinsa ke aiwatarwa, tun bayan hawansa mulki a watan Mayun wannan!-->…
Read More...
Read More...
farashin kayayyaki sun kara hauhawa, idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata – NBS
Hukumar Kididdiga Ta Kasa (NBS), ta ce farashin kayayyaki sun kara hauhawa, idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata, kuma rabon da a ga hakan tun a shekarar 1996.
Nijeriya dai na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar ‘yan kwadago NLC ta yi Allah wadai da shawarar ƙara farashin man fetur zuwa ₦750
Ƙungiyar 'yan kwadago ta kasa NLC ya Allah wadai da shawarar da Bankin Duniya ya bai wa gwamnatin tarayya na ƙara farashin man fetur zuwa naira 750 duk lita ɗaya.
Shugaban NLC Joe!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya diyyar kudi naira biliyan 3
Gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya diyyar kudi naira biliyan 3 ga kungiyar masu rike da shagunan Masallacin Idi saboda rusa musu kadarorin da aka yi ba bisa ka’ida ba.
An cimma!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar kwadago ta koka kan biyan mafi karancin albashi Naira dubu 35
Kungiyar kwadago ta masu masana’antu TUC, tayi kira ga gwamnatin tarayya ta kauda dukkan jinkirin da take yi wurin biyan mafi karancin albashi Naira dubu 35 a fadin kasar.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Peter Obi yayi kira ga gwamnatin tarayya ta samar da isassun kudi ga hukumomin tsaron kasar nan
A wani makamancin wannan, dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar Labour Peter Obi a shekarar 2023, yayi kira ga gwamnatin tarayya ta samar da isassun kudi ga dakarun sojoji da!-->…
Read More...
Read More...
Kasafin kudin shekarar 2024 zai bada damar kawar da fatara a kasar nan
Ministan bada agaji da yaki da talauci Beta Edu, tace kunshin kasafin kudin shekarar 2024 da aka warewa ma’aikatar ta zai bada damar kawar da fatara a kasar nan.
Ministan ta fadi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana zargin ‘Yan Najeriya masu arziki da daukar nauyin ‘Yan ta’adda a fannin hakar ma’adanai
Ministan ma’adanai Mista Dele Alake, ya zargi wasu daga cikin ‘Yan Najeriya masu arziki da daukar nauyin ‘Yan bindiga da ‘Yan ta’adda a fannin hakar ma’adanai.
Ministan ya fadi haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...