Browsing Category
Tattalin Arziki
Matasa sun gudanar da zanga-zangar lumana kan tsadar rayuwa a Najeriya
Matasa a jihar Osun sun gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna adawa da tsadar kayayyaki da kuma tsadar rayuwa a kasar.
Matasan da shugabannin kungiyoyin fararen hula a jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta gargaɗi ‘yan kasuwar da ke da ɗabi’ar ɓoye kayan abinci
Gwamnatin tarayya ta gargaɗi 'yan kasuwar da ke da ɗabi'ar ɓoye kayan abinci a daidai lokacin da talakawa ke cikin matsin rayuwa.
Ministan yaɗa labaran ƙasar Muhammad Idris ne ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 na Hukumar Kwastam ga majalisa
Shugaban Hukumar hana fasa kwabri ta kasa Kwastam, Adewale Adeniyi, a jiya ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 na hukumar ga kwamitin majalisar dattijai mai kula da Hukumar a!-->…
Read More...
Read More...
Al’umma a Minna sun gudanar da zanga-zanga kan tsadar rayuwa
Al'umma a Minna, babban birnin jihar Neja sun gudanar da zanga-zanga kan tsadar rayuwa, inda suka rufe manyan titunan da ke birnin.
Masu zanga-zangar sun hada da mata da matasa inda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta daina tura masu yi wa kasa hidima NYSC zuwa jihohin da ba su da tsaro
Ministar Matasa, Jamila Ibrahim, ta ce gwamnatin tarayya ta daina tura mambobin hukumar yi wa kasa hidima, NYSC, zuwa jihohin da ba su da tsaro.
Da take magana a lokacin da take!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattijai na duba yiwuwar sake duba kudaden da hakumar kwastam ke samarwa
Majalisar dattijai na duba yiwuwar sake duba kudaden da hakumar kwastam ke samarwa na naira biliyan 5.079 daga rabin shekara domin ceto kasar daga ci gaba da neman rance daga kasashe!-->…
Read More...
Read More...
Fadar shugaban kasa ta bukaci Atiku da ya kawo hanyar magance matsalolin da suka dabaibaye kasar
Fadar shugaban kasa ta bukaci dan takarar shugaban kasa na zaben daya gabata a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da ya kawo hanyar magance matsalolin da suka dabaibaye kasar wanda ta fi!-->…
Read More...
Read More...
Ministan yada labarai ya ce cire tallafin man fetur shi ne mafi a’ala ga cigaban kasa
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, Alhaji Mohammed Idris Malagi ya ce, cire tallafin man fetur shi ne mafi a’ala ga cigaban kasa ta fuskokin bunkasar tattalin arziki da!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Kwadago ta gabatar wa gwamnatin tarayya ₦200,000 a matsayin mafi karancin albashi
Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta bayyana a ranar Talata cewa mafi karancin albashi na Naira 200,000 da ta gabatar wa gwamnatin tarayya a baya na bukatar sake duba a kansa, idan aka yi!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya za ta kaddamar da kwamitin da zaiyi aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata
Gwamnatin tarayya za ta kaddamar da wani kwamiti mai wakilai 37 da zaiyi aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata na kasa, tare da bayar da shawarwari kan karin mafi karancin!-->…
Read More...
Read More...