Gwamnatin tarayya zata samar da kamfanoni masu zaman kan su kan kudi Naira Tirilayan 27.5

0 147

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatin tarayya zata samar da kamfanoni masu zaman kan su domin samar da kudaden da za’a yi ayyukan raya kasa a cikin kasafin kudin shekarar 2024 kan kudi Naira Tirilayan 27.5.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana haka ne yayin da yake gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 a gaban hadakar majalisun dokokin kasar nan biyu, a jiya laraba. Shugaban kasar ya bukaci dukkan ‘Yan masalisun bada hadin kai kasafin kudin shekarar 2024 ya fara aiki ranar data gabatan disembar shekara mai zuwa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: