Karamar Hukumar Gwaram ta nanata kudirinta na hana hakar duk wani nau’in ma’adanai a yankin

0 175

Shugaban karamar Hukumar, Malam Zaharadeen Abubakar ya sanar da haka lokacin taron kwamitin tsaro da na  masu ruwa da tsaki 

Ya ce karamar Hukumar ta umarci jami’an tsaro dasu kama tare da daukar matakan da suka dace ga duk wanda ya saba wannan umarni

Mallam Zaharadeen Abubakar ya kuma nuna takaicinsa ga masu yin halin ko in kula akan haramta noman kan Dutsi a Mana da Wosu da Laya da Lela kwayi da Dan Gulan dama sauran sassa

Ya kara da cewar karamar Hukumar ba za tayi kasa a gwiwa ba na hukunta masu aikata hakan

Leave a Reply

%d bloggers like this: