Cire tallafin man fetur na daga cikin dalilan da suka haddasa matsalar abinci a Najeriya

0 183

Hakan dai na faruwa ne yayin da manoman suka dora laifin cire tallafin man fetur da ya kara tsadar safarar kayan amfanin gona, da rashin tsaro da ya ke ci gaba da kawo cikas ga noma a matsayin wasu dalilan da suka haddasa matsalar abinci.

Manoman, yayin da suke kira ga ‘yan Najeriya, sun yi nuni da cewa, matsalar karancin abinci na iya ci gaba da faruwa har zuwa watan Agusta, domin rikicin da ke ci gaba da haifar da cece-kuce inda kungiyar kwadago ta zama babbar hujja kan bukatar ta don ƙarin mafi ƙarancin albashi.

Da yake zantawa da jaridar PUNCH a yau Asabar, shugaban kungiyar manoma ta kasa, Kabir Ibrahim, ya ce kwanaki masu zuwa da cewa za’a fuskanci  matsalar karancin abinci a Nigeria .

Leave a Reply

%d bloggers like this: