Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamna Uba Sani Ya Kafa Sabon Tarihi, Ya Yi Abin da ba a Taba Yi ba a Najeriya
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kafa tarihi a fannan haƙar ma'adanai na Najeriya ta hanyar kafa sabuwar masana'anta Uba Sani ya kafa masana'antar sarrafa lithium wacce ita ce!-->…
Read More...
Read More...
Tattalin arzikin Najeriya ya haɓɓaka fiye da kowanne lokaci cikin shekara goma da ta gabata
Bankin Duniya ya ce tattalin arzikin Najeriya ya haɓɓaka fiye da kowanne lokaci cikin shekara goma da ta gabata, sakamakon wasu muhimman gyare-gyaren da gwamnati ta aiwatar sai dai!-->…
Read More...
Read More...
A zangon farko na 2025 an bankado matsalar raguwar kashe kuɗaɗe a muhimman sassan ruwa da lafiya…
Rahoton aiwatar da kasafin kuɗin jihar Jigawa a zangon farko na shekarar 2025 ya bankado matsalar gagarumin raguwar kashe kuɗaɗe a muhimman sassan ruwa da lafiya.
Rahoton ya nuna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dangote na fuskantar ƙalubale daga wasu manyan ‘yan kasuwar man fetur
Masana’antar sarrafa mai mallakin shahararren dan kasuwar nan Alhaji Aliko Dangote na fuskantar ƙalubale daga wasu manyan ‘yan kasuwar man fetur da ke ƙin sayen kayayyakin man daga!-->…
Read More...
Read More...
Bankin Duniya ya bawa Najeriya dala miliyan 800 domin rage raɗaɗin tattalin arziki da talakawa ke…
Babban Bankin Duniya ya sake bayar da ƙarin kuɗade ga Najeriya a ƙarƙashin shirin National Social Safety Net Programme-Scale Up da aka ware dala miliyan 800 domin rage raɗaɗin halin!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar wakilai ta gayyaci ministocin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki da gwamnan CBN
Majalisar Wakilai ta Tarayya a ranar Alhamis ta gayyaci Ministan Kudi kuma Ministan na tarayya, Wale Edun; ministan tsare-tsaren tattalin arziki da kasafin kudi, Sanata Atiku Bagudu;!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawa ta amince da dokokin da zai ci ga ba wajen gyara tattara haraji a Najeriya
Majalisar Dattawa ta amince da dokoki biyu daga cikin manyan dokokin gyaran haraji guda hudu da ke gaban ta, matakin da ke nuna ci gaba wajen gyara tsarin tattara haraji a Najeriya.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ƙaddamar da gwamnatin bayan fage wadda za ta rika nazarin manufofin gwamnati da farfaɗo da…
Farfesa Pat Utomi, mashahurin masanin tattalin arziƙi kuma ɗan gwagwarmaya, ya ƙaddamar da gwamnatin bayan fage mai suna Big Tent Coalition Shadow Government, wadda za ta rika nazarin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta kafa kwamatin da zai yi duba kan gyare-gyaren da za’ayi wa shirin NYSC
An kaddamar da kwamatin wanda ya kunshi manyan masu rike da mukaman gwamnati, da mutane gama gari, da kuma yan kasuwa ne a ranar Talata a babban birnin tarayya Abuja.
Makasudin kafa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar raba arziƙin ƙasa ta bukaci gwamnati da ta sake duba yancin kashe kudin a kananan hukumomi
Hukumar rarraba arziƙin ƙasa (RMAFC) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta sake duba ƴancin kashe kuɗin ƙananan hukumomi 774 da yadda ake aiwatar da sabuwar dokar man fetur (PIA).
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...