Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamnatin tarayya zata samar da ayyukan yi Milyan 1
Mataimakin shugaban Kasa Kashim Shettima ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na samar da ayyukan yi Milyan 1 a duniyar zamani ga Yan Najeriya.
Mataimakin shugaban kasar ya fadi haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yakubu Dogara, ya yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya bi diddigin barayin man fetur
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara, ya yi kira ga Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya bi diddigin barayin man fetur, tare da gurfanar da su a gaban kotu.
Da yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Basusukan da ake bin Najeriya ya haura dala biliyan 108.3
Ofishin kula da basussuka na kasa ya bayyana cewa basusukan da ake bin Najeriya ya haura dala biliyan 108.3 (wato naira triliyan 49.8).
A cikin wata sanarwa da ya fitar a daren!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasa Bola Tinubu bayyana tallafin man fetur a matsayin damfara
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana tallafin man fetur a matsayin wata damfara da kuma tsarnaki dake shalatale kokarin ci gaban kasa, inda ya ce tallafin ta taimaki wasu kasashen waje!-->…
Read More...
Read More...
NLC ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta jingine shirinta na yin ƙarin kuɗin wutar lantarki
Ƙungiyar Kwadago ta kasa NLC ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta jingine shirinta na yin ƙarin kuɗin wutar lantarki da kashi 40 cikin 100 a wata mai zuwa.
Hakan na kunshe ne cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyoyi sun yi kira da a gurfanar da Abdulrasheed Bawa a kotu ko kuma a sake shi
Tsohon Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa, yana hannun jami’an tsaro na farin kaya (DSS) mako guda bayan dakatar da shi.
Ko da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
EFCC ta kwato $153m daga hannun Diezani Alison-Madueke
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 23 ga watan Oktoba domin sauraren karar da tsohuwar ministar albarkatun man fetur, Diezani Alison-Madueke ta shigar a gabanta na!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar kwadago tana sa ran karin mafi karancin albashi zuwa N200,000
Kafin gudanar da taron gwamnatin tarayya da kungiyoyin kwadagon da aka shirya gudanarwa a yau (Litinin), kungiyar kwadago ta kasa ta ce dole ne gwamnati ta biya bukatunta domin dakile!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar matuka ‘yan union ta yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya ga gwamnatin shugaban kasa…
kungiyar ma’aikatan sufurin mota ta kasa ta ‘yan union ta yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya ga shirye-shirye da manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, a kokarinta!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci goyon bayan gwamnoni akan bangarorin cigaba da za a ba wa…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci goyon bayan gwamnonin jihohin kasar nan domin kawo sauyi ga tattalin arzikin Najeriya.
Shugaban kasar ya ce an fara shirin kawo sauyin ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...