Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamnatin shugaba Tinubu zata bada fifiko wajen samar da iskar gas
Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan makamashi Olu Verheijen, ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Bola Tinubu,zata bada fifiko wajen samar da iskar gas.
Verheijen ta bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta umarci EFCC ta tuhumi Emefiele ko kuma ta sake shi
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci hukumar tsaron farin kaya ta tuhumi Godwin Emefiele dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya a kotu cikin mako ɗaya ko kuma ta sake!-->…
Read More...
Read More...
Fasa-kwauri na shafar tattalin arzikin kasa – Hukumar Kwastam
Hukumar Kwastam ta jihar Kano da Jigawa ta tara sama da Naira biliyan 18 a matsayin kudaden shiga daga watan Janairu zuwa Yuni.
Kwanturola na yankin Sambo Dangadima, ya bayyana haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar wakilai ta bukaci NUC ta gaggauta dakatar da karin kudin karatu na jami’o’in kasar nan
Majalisar wakilai ta kasa ta bukaci hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) da ta gaggauta dakatar da aiwatar da karin kudin karatu na jami’o’in kasar nan.
Hakan ya biyo bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnoni su zauna cikin shirin ko ta kwana kan iyuwar samun ambaliya – NEMA
Darakta Janar na Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA), Mustapha Habib Ahmed, ya shawarci gwamnonin kasar nan da su kafa cibiyoyin bayar da agajin gaggawa na cikin gida domin!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar DSS ta tabbatar da gayyatar Abdulaziz Yari
Hukumar 'yan sandan farin kaya ta kasa DSS ta tabbatar da gayyatar tsohon Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari zuwa ofishinta.Sai dai hukumar ba ta faɗi dalilin da ya sa ta gayyace shi!-->…
Read More...
Read More...
NLC na shirin tattaunawa da shugaba Bola Tinubu kan batun tsawaita shekarun ritaya
Kungiyar Kwadago ta kasa NLC na shirin tattaunawa da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan batun tsawaita shekarun ritayar ma’aikatan zuwa shekaru 65.
Shugaban kungiyar NLC na kasa,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa ta musanta zargin da ake yi na kara farashin man zuwa N700
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta musanta zargin da ake yiwa kungiyar na kara farashin man zuwa naira 700 a fadin kasa.
Shugaban kungiyar na shiyyar Kudu maso Yamma Dele!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matakin sauyin kuɗi da CBN ya ɓullo da shi ya haifar da wahalhalu ga ‘yan ƙasar
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce tun asali dama yana da ƙwarin gwiwar samun nasara a zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar cikin watan Fabrairun da ya gabata, duk kuwa da tsarin!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Bola Tinubu ya ce yana kokarin gyara tsarin hada-hadar kudi
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce yana kokarin gyara tsarin hada-hadar kudi da kuma tabbatar da tsarin kasafin kudi na gaskiya.
Shugaban ya bayyana haka ne jiya a Legas lokacin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...