Browsing Category
Tattalin Arziki
An kama mutane 8 da bacewar Naira biliyan 4 mallakar gwamnatin jihar Kano
Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano Muhi Magaji Rimin Gado, a jiya ya tabbatar da cewa hukumar ta kama mutane 8 da bacewar Naira!-->…
Read More...
Read More...
Kara yawan shekarun yin ritaya zai kara tabarbare matsalar rashin aikin yi
An shawarci gwamnatin tarayya da ta sauya tsarin shekarun ritayar ma’aikata da kuma yin watsi da bukatun kungiyoyin kwadago na kasar nan.
Wata farfesa a fannin jagoranci da ba da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta tara $500M domin inganta tsarin samar da abinci
Mataimakin shugaban kasa Kashin Shettima ya bayyana cewa Najeriya ta tara kimanin rabin dala bilyan daya, domin samar da sabbin tsare-tsare masu riba, a yunkurin samar da tsari mai!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Buhari ce ta kara kudin makaranta na kwalejojin hadaka (FGC)
Ma’aikatar ilimi ta tarayya ta ce gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ce ta sake duba sabon tsarin biyan kudin makaranta na kwalejojin hadin kai.
Hakan na kunshe ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kananan hukumomin Birniwa, kiri kasamma da Guri sun kaddamar da kwamitin siyar da taki
An kaddamar da kwamitin membobi goma sha daya kan sayar da taki a kananan hukumomin Birniwa, kiri kasamma da Guri.
Da yake kaddamar da kwamitin, shugaban karamar hukumar, Hon Umar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Civil Defence sun tabbatar da kama wasu barayin mai
Jami’an hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Legas sun tabbatar da kama wasu barayin mai a yankin Ajah a jihar.
An kame wadanda ake zargi da satar man lokacin wani aikin sintiri!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za a yi amfani da bayanan rijistar jihohi wajen rabon tallafin rage radadin cire tallafin man fetur
Majalisar tattalin arziki ta kasa a jiya tace za a yi amfani da hanyar bayanan rijistar jihohi wajen rabon tallafin rage radadin cire tallafin man fetur.
Gwamnan jihar Ogun Dapo!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamittin rabon arzikin kasa ya raba kudi ₦907,054,000,000 a watan Yuni
Kwamittin rabon arzikin kasa ya raba kudi naira bilyan dari tara da bakwai da naira milyan hamsin da hudu ga gwamnatin tarayya da jihohi da kananan hukumomi a watan Yuni 2023.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya amince da kafa asusun gina ababen more rayuwa
Shugaban kasa Bola Ahemd Tinubu ya amince da kafa asusun gina ababen more rayuwa a jihohin kasar 36, a wani mataki na rage wa yan kasar radadin cire tarafın man fetur.
Shugaban ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An gargadi gidajen mayuka dangane da matse litar man fetur
Kwamatin gwamnatin jihar jigawa na man fetur ya gargadi gidajen mayuka dangane da matse litar man fetur da kuma karin farashi ba bisa ka’ida ba.
Shugaban kwamatin Kanal Muhammad!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...